sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Allah ya girmama ladan ku da na mu bisa musibar rashin Sarkin muminai Ali (as)

 

 

 

 

 

muna yin ta’aziya da jaje ga manzon Allah (s.a.w) da iyalan sa tsarkaka musammam ma Bakiyatullah Almahdi Almuntazar (af) da dukkanin duniyar muslunci bisa tunawa da shahadar shugaban muminai Aliyu bn Abi dalib amincin Allah ya kara tabbata a gareshi.