sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Mujallar Sautul Kazimaini mai fitowa wata-wata ta kara fito adadi 231/232

Makaloli sun fito cikin hallarar Musa da Kidir tare da Assayid Adil-Alawi cikin jaridar Sautul Kazimaini ta wata-wata adadi na 231/232.

1-cikin hallarar Musa da Kidir

2-kalmarmu

3-me yasa aka haifi Ali (as) cikin Ka’aba

4-sara da takobi yafi sauki daga neman halal

5-malamai magada Annabawa: Ayatullah Assayid Takiyu Kunsari.

6-tsammace-tsammacen zunubi cikin wannan aya mai albarka (domin Allah ya gafarta maka abinda ya gabata daga zunubin ka da wanda ya jinkirta.

7-ababen lura da wa’aztuwa daga rayuwar Annabi Adamu (as)

8-ceto a ranar kiyama.

9-ko roka mini Allah ya azurta ni da dukiya.

10-Annabi shugaban rayayyu wurin ubangijinsa shine yana amfanarwa sa’ilin da yake raye da bayan wafatin sa.

11-fa’idojin sanin tarihin rayuwar Imam Assajad Assamahatu Assayid Ali Kamna’i.

12-gudummawar addu’a cikin rayuwar mutum (halka ta farko)

13-sigari ko kuma dai kashe kai,

14-tattaunawar Imam Ali (as) tare da mukaddasul Ardabili