sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Makalar Annaji Bashar Mau’udul Muntazar ta fito tareda Alkalamin Assayid Adil-

 

Makalar Annaji Bashar Mau’udul Muntazar ta fito tareda Alkalamin Assayid Adil-Alawi (h) cikin jaridal Sautul Kazimaini –adadi na 235-236 a watan Rabi’u Awwal da Rabi’u Sani shekara ta 1440.

Kalmarmu.

Hijabi tsakanin mahangar shari’a da `yancin `dan Adam- tareda Munir Kabbaz

Ayatullahi Assayid Husaini Qummi.

Raban kan musulmi hidimace ga makiya ka sani ko baka sani ba.

Malamai magada Annabawa Shaik Abbas Qummi.

Daga maganganun malamai sanin halayyar `dan Adam.

Dangantaka tsakanin Imam Ali da Kur’ani-tareda Shaik Husaini Ansariyan.

Shin tushen ilimummukan shi’a an ciro su daga wurin Ahlus-sunna-tareda Assayid Muhammad Alawi.

Me yasa Bilal ya dena kiran sallah.

Muhimman wasiyoyi uku daga Imam Sadik (as)

Kissar5 yaro tareda bishiya.

Wanene Anashtayin.

Farin ciki tareda ni’ima-tareda Alkalamin Assayid Allah ya jikan rai Ali Alawi (ks)