sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Makalar Hubbun Nisa’i fi Hadisun Nabawi ta fito- tare da Alkamalin Assayid Adil-Alawi

 

Makalar Hubbun Nisa’i fi Hadisun Nabawi ta fito- tare da Alkamalin Assayid Adil-Alawi cikin jaridar Sautul Kazimaini_adadi na 237-238 Jimada Awwal-was Sani shekara ta 1440 hijiri.

1-kamlmarmu

2-sirri cikin saki babu kaidin Sarkin Muminai_tare da Shaik Ibrahim Ansari Bahrani

3-daga kowanne malami akwai hikima.

4-malamai magada Annabawa tarihin Ayatullahi Assayid Abu Hassan Musawi Isfahani

5-tagogin da shaidan yake sadadawa ta cikinsu ya zuwa zuciyar `dan Adam_Samahatus Shaik Habibullahi Kazimi.

6- (yanzu ba za su yi duba ya zuwa ga rakumi ba yaya aka halicce shi) ine ne fuskar kamanceceniya da rakumi?_tare da Assayid Muhammad Alawi.

7- da mahassadi idan yayi hassada>

8-takaitacciyar kissa da ta taba faruwa.

9-Imam Hadi (as) a tsakiyar zakuna

10- wata Kifanya tare da diyarta.

11- yaya zan rubuta kissar kananan yara.

12- mafi shaharar malaman musulmai.

13- saurayi tare da tsoho.