sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Makalar Idin Nairuz a muslunci ta fito tareda Alkalamin Assayid Adil-Alawi

 

 

 

Makalar Idin Nairuz cikin muslunci ta fito tareda_Alkalamin Assayid Adil-Alawi cikin jaridar Sautul Kazimaini_adadi na 239-240 a watan Rajab Muarajjab da Sha’aban shekara ta 144o hijiri.

Kalmarmu.

Ilyasin cikin kur’ani _tareda Assayid Muhammad Alawi.

Ta’addanci a mahangar shi’a_tareda Shaik Husaini Ansariyan.

Mudlakin addu’a ba ibada bace ba kuma shirka bace_tareda Assayid mohammad Rida Jalali.

Malamai magada Annabawa_takaitaccen tarihin Shaik Jafar Tustari.

Shehu Jaha da jaki.

Shin an halicce dan Adam da bashi zabi ko kuma an tilasta shi ne kan ayyukansa_tareda Ayatullah marhum Assayid Ali Alawi.

Ta’addanci a duniya.

Muhimmancin manhajoji da uslubai cikin bahasin ilimi_tareda Samahatus Assayid Ahmad madadi.

Kissar mai debo itace tareda Kare.

Cikin tafin gishiri.

Imam Hassan Askari tareda talakawa.