sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

HUBBAREN IMAM RIDA SUN GAYYACI ASSAYID ADIL-ALAWI LACCA

 

 

 Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hubbaren Imam Aliyu Rida (as) da yake birnin Mashad sun aikowa Samahatus Assayid Adil-Alawi goran gayyata domin yin laccoci kan kyawawan dabi’u da halaye da Akida har tsawon kwanaki bakwai.

Lokaci: zai fara daga ranar Asabar 8 ga watan Zul Hijja 1440 ya zuwa ranar Juma’a 14 ga Zul Hijja bayan sallar Azahar cikin darul Marhamatu da kuma bayan sallar magariba a Sahanul Gadir.