sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

ALLAH YA AZURTAKU DA FARIN CIKI DA ZAGAYOWAR BABBAN IDI IDUL GADEER

Allah ya azurtaku da farin cikin zagayowar babban idi idul Gadir, idin wilaya. Ranar da Manzon Allah (s.a.w) da umarni daga Allah Azza wa Jalla ya nada Aliyu Bn Abu Dalib (as) matsayin waliyinsa Imami wasiyyi Halifansa a bayansa.