sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

TASHAR KARBALA IRFAN ZASU WATSA LACCOCIN ASHURA NA SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI

 

 

TASHAR KARBALA IRFAN ZASU WATSA LACCOCIN ASHURA NA SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI WATAN MUHARRAM SHEKARA 1441 HIJRI.

LOKACI: KARFE TAKWAS DA KWATA 6:20 NA YAMMA A KOWACCE RANA.

ZA AI MAIMAITA WATSAWA A 2:20 NA DARE DA KARFE: 10:20 NA SAFIYA.

ZA A IYA SAMUN WANNAN TASHA A NILE SITE 10791 HORIZONTAL 

http://webtv.islamasil.net/live

 

مکتب سماحة السيد عادل العلوي

https://t.me/altabliq_alershad