sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

SABUWAR SHEKARAR MUSLUNCI 1441 TARE DA DAWOWA KARATU DAGA RANAR ASABAR 14 GA WATAN MUHARRAM 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Da yardar Allah Samahatus Assayid Adil-Alawi zai fara darasussukansa na Hauza a sabuwar shekarar muslunci 1441 wanda zai kasance daga ranar Asabar 14 ga watan Muharram mai alfarma.

Wuri: Muntada Jabalul Amil Islami birnin Qum kan titin Iram reshen Arak.

Lokaci: kowacce rana daga karfe 9-10 na Asubahi.

Darasin zai kasance ne bahasul karijul Fikhu.

Muna fatan `yan’uwa zasu yada wannan sanarwa domin gamewar fa’id aga kowa da kowa da yardar Allah.