sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

MAJALISIN SHEKARA-SHEKARA DA HAI’ATU NURU ZAHARA SUKA SHIRIYA

 

Cikin yardar Allah da sannu Assayid Adil-Alawi zai yi lacca a taron majalisin shekara-shekara da Hai’atu Nurul Zahara suka shirya bisa tunawa da shahadar Imam Aliyu Zainul Abidin amincin Allah ya tabbata a gareshi.

Sannan akwai rera waken juyayi daga Radud Mirza Haidar Ibrahimi, da Radud Assayid Fakid Musawi.

Rana: daga ranar juma’a 27 ga watan Muharram shekara 1441har zuwa tsahon kwanaki uku a jere da karfe 8 na yamma.

Wuri: Irak Nasiriyya-Salihiya-Maziful Fatimi li Hai’atul Nuru Zahara.

Sanarwa daga Majalisul Markazi Ahali Naisiriya.