sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI CIGABA DA BAHASUL KARIJ

 Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Da yardar Allah Smahatus Assayid AdIl-Alawi zai cigaba da bada bahasul karijul fikhu bayan dawowarsa daga tafiyar tabligi a kasar Iraki cikin kwanakin Arba’in da tunawa da shahadar Imam Husaini

Rana: Asabar 4 ga watan Rabi’u Awwal.

Wuri: Muntada Jabalu Amil Islami makarantar yan Kasar Labanun

Lokaci: karfe 8 na safiya