sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

FARA TARON BAJAKOLIN LITATTAFAI NA KASHASHE A JAMI’ATU ALU BAITI A.S

 

 

 

 

Bikin bajokolin litattafai na kasashe a makarantar Jami’atu Alu Baiti A.S tareda hallarar cibiyar Majma’ul Tablig wal Irshad tareda wallafe-wallafen Samahatus Assayid-Adil-Alawi.

Rana: daga Asabar 11 ga watan Rabiu Awwal har zuwa ranar Alhamis 16 ga watan Rabiu Awwal.

Wuri: Qum Shari’i Musalla Junubi tsakankanin far’i 4-6

Lokaci: daga karfe 8 na safiya zuwa 2 Azuhur.

Akwai rangwame na musammam.