sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

MUHADARAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI KAN MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA AKA HAIFI FIYAYYEN HALITTU (S.A.W) DA IMAM SADIK A.S

 

Laccar Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin kwanakin maulud Annabawi tareda dacewa da ranar da aka haifi Imam Jafar Sadik (a.s)

Rana: Laraba 15 ga watan Rabiu Awwal shekara 1441 hijiri.

Wuri: birnin Qum mai tsarki titin Ammar Yasir Shari’I Shahid Kadusi babban ginin munazzamatu Hajji.

Lokaci: bayan sallar Azuhur a cikin Hauzatul Adhar  

Na biyu:

Rana: Alhamis 16 ga watan Rabiu Awwal shekara 1441

Wuri: Hubbaren Assayada Ma’asuma Qum mai tsarki.

Lokaci: karfe 11 na safiya gabanin sallar Azuhur a cikin dakin taro na Sahibuz-Zaman Allah ya gaggauta bayyanarsa 

Sanarwa daga majma’u Tablig wal Irshad