sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)
 • ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan
 • Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
 • tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • Haihuwar Fatan Raunana Al'imamul Muntazar Mahadi (a.s).
 • MURNAR TUNAWA DA HAIHUWAR HASKEN GIDAN MUHAMMADU GUDA UKU
 • ALLAH YA GIRMMAMA LADANKU DA NAMU BISA SHAHADAR IMAM KAZIM A.S
 • LABARIN KAMUWAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI (H) DA CUTAR KORONA
 • MUHADARAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI KAN MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA AKA HAIFI FIYAYYEN HALITTU (S.A.W) DA IMAM SADIK A.S
 • FARA TARON BAJAKOLIN LITATTAFAI NA KASHASHE A JAMI’ATU ALU BAITI A.S
 • RANAR IMAMANCIN SAHIBUL-ASRI WAZ-ZAMAN A.S
 • ALLAH YA GIRMAMA LADANKU DA NAMU BISA SHAHADAR IMAM HASSAN ASKARI A.S
 • SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI CIGABA DA BAHASUL KARIJ
 • Labarun da ba tsammani

  ALLAH YA GIRMMAMA LADANKU DA NAMU BISA SHAHADAR IMAM KAZIM A.S

   

   

  Daga cikin zantukansa amincin Allah ya tabbata a gareshi:

  وجدت علم الناس في أربع : أوّلها: أن تعرف ربّک . والثانية : أن تعرف ما صنع بک من النعم . والثالثة : أن تعرف ما أراد بک . والرابعة : أن تعرف ما يخرجک من ذنبک

  Na samu ilimin mutane cikin abubuwa guda hudu: na farko sanin ubagijinka, na biyu: sanin ni’imar da ubangijinka yayi maka, na uku: sanin abinda yake nufi daga gareka, na hudu neman sanin abinda zai fitar dakai daga zunubanka.

  (من لم يكن له من نفسه واعظ ، تمكّن منه عدوّه )، يعني الشيطان 

  Duk wanda bai da rai mai amsa wa’azi lallai makiyinsa zai samu dama kansa, ma’ana Shaidan zai samu dama a kansa.

         «التدبير نصف العيش ، والتودّد إلى الناس نصف العقل ».

  Tsari rabin rayuwa, nuna kauna ga mutane rabin hankali ce.

  «كثرة الهم تورث الهرم ».

  Yawaita damuwa yana jawo saurin tsufa.

  «من تكلّم في الله هلک ، ومن طلب الرئاسة هلک ، ومن دخله العجب هلک ».

  Duk wanda yayi Magana cikin Allah ya halaka, duk wanda ya nema shugabanci ya halaka, duk wanda jiji da kai ya shige shi ya halaka.

  «المؤمن مثل كفّتي الميزان ، كلّما زيد في إيمانه زيد في بلائه ».

  Mumini misalin tafukan sikeli yake, duk sanda imaninsa ya karu jarrabawarsa zata karu