sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)
 • ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan
 • Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
 • tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • Haihuwar Fatan Raunana Al'imamul Muntazar Mahadi (a.s).
 • MURNAR TUNAWA DA HAIHUWAR HASKEN GIDAN MUHAMMADU GUDA UKU
 • ALLAH YA GIRMMAMA LADANKU DA NAMU BISA SHAHADAR IMAM KAZIM A.S
 • LABARIN KAMUWAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI (H) DA CUTAR KORONA
 • MUHADARAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI KAN MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA AKA HAIFI FIYAYYEN HALITTU (S.A.W) DA IMAM SADIK A.S
 • FARA TARON BAJAKOLIN LITATTAFAI NA KASHASHE A JAMI’ATU ALU BAITI A.S
 • RANAR IMAMANCIN SAHIBUL-ASRI WAZ-ZAMAN A.S
 • ALLAH YA GIRMAMA LADANKU DA NAMU BISA SHAHADAR IMAM HASSAN ASKARI A.S
 • SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI CIGABA DA BAHASUL KARIJ
 • Labarun da ba tsammani

  MURNAR TUNAWA DA HAIHUWAR HASKEN GIDAN MUHAMMADU GUDA UKU

   Murnar zagayowar ranar haihuwar hasken gidan Muhammad (s.a.w) guda uku Imam Husaini Ibn Ali da `dan’wansa Abul Fadlul Abbas da Imam Zainul Abidin amincin Allah ya tabbata a garesu

  طهرتم فكنتم مديح المديح  *  *  *  *  *  *   وكان سـوأكم هجـاء الهجاء

  قضيت بــحبــكــم ماعليَّ  *  *  *  *  *  *   إذا مادعيتُ لفصل القضـاء

  وأيـقـنـتُ أن ذنـوبــي بـه    *  *  *  *  *  * تساقط عنها سقوط الهباء

  فصلّى عليكم آل الــورى *  *  *  *  *  *     صلاة توازي نجوم السـماء

  Kun tsarkaka kun kasance yabon mai yabo* * * * * * waninku sukan mai suka

  Na sauke nauyi da yake kaina da sonku* * * * * * idan an kirani dn faifaice hukunci

  Na yi yakini da cewa da soyayyarku zunubina* * * * * * zasu kankare su fadi irin faduwar ganye

  Amincin Allah ya tabbata a gareku* * * * * * amincin da yakai adadin taurarin sama.

  Imam Husaini (a.s) yace:

  خرج يوما الي اصحابه فقال :  أيّها الناس ، إنّ الله جلّ ذكره ما خلق العباد إلّا ليعرفوه ، فإذا عرفوه عبدوه ، واستغنوا بعبادته عن عبادة من سواه . فقال له رجل : يا بن رسول الله، ما معرفة الله؟ قال عليه السلام : معرفة أهل كلّ زمان إمامهم الذي عليهم طاعته

  Wata rana ya je wajen sahabbansa sai yace: hakika Allah ambatonsa ya girmama bai halicci bayi ba sai don saninsa, idan suka sanshi sai su bauta masa, da ibadarsa ya zama sun wadatu daga bautar waninsa, sai wani mutumi yace: ya `dan Manzon Allah yaya ake sanin Allah? Sai amincin Allah ya tabbata a gareshi yace: shine sanin da mutanen kowanne zamani nsuke yiwa Imaminsu wanda `da’arsa ta wajabta a kansu.