sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan
 • Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
 • tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • Haihuwar Fatan Raunana Al'imamul Muntazar Mahadi (a.s).
 • MURNAR TUNAWA DA HAIHUWAR HASKEN GIDAN MUHAMMADU GUDA UKU
 • ALLAH YA GIRMMAMA LADANKU DA NAMU BISA SHAHADAR IMAM KAZIM A.S
 • LABARIN KAMUWAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI (H) DA CUTAR KORONA
 • MUHADARAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI KAN MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA AKA HAIFI FIYAYYEN HALITTU (S.A.W) DA IMAM SADIK A.S
 • FARA TARON BAJAKOLIN LITATTAFAI NA KASHASHE A JAMI’ATU ALU BAITI A.S
 • RANAR IMAMANCIN SAHIBUL-ASRI WAZ-ZAMAN A.S
 • ALLAH YA GIRMAMA LADANKU DA NAMU BISA SHAHADAR IMAM HASSAN ASKARI A.S
 • SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI CIGABA DA BAHASUL KARIJ
 • MUNA MIKA TA’AZIYA GA DAUKACIN GURGUZUN AL’UMMAR MUSULMI BISA SHAHADAR IMAM ALIYU IBN MUSA ARRIDA (A.S)
 • TUNAWA DA WAFATIN MANZON ALLAH DA DANSA IMAM HASSAN (A.S)
 • ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI KAIWA ABU ABDULLAHI HUSAIN ZIYARA A.S
 • UBANGIJI YA GIRMAMA LADANKU KAN SHAHADAR IMAM HASSAN ALMUJTABA (A.S)
 • tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi

  tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
  zai kasance a watan Ramadan shekara ta 1441.
  Cikin wannan Shiri Assayid zai lacca mai taken: hasken liyafar Ramadan. 
  Assayid cikin laccar ya bayyana cewa mutane suna da banbanci da juna bisa banbantuwar wayewa da sakafarsu, daga cikin mutane akwai wadanda muke samunsu a sahun farko cikin ilimi, akwaiya. Sahu na biyu. 
  Assayid yace: hakika watan Ramadan watane na hadayoyi da rahama, wata ne na komawa ga Allah ta'ala da Manzo (s.a.w) shi Mai shiryarwa ne, kuma hadayoyin Allah suna tajalli cikin littansa da Suhuf dinsa sannan mafi girman littafinsa shine Kur'ani mai girma littafi na kamala da wusuli zuwa ga Allah ta'ala 

  Domin jin laccar a youtube sai bibiyi wannan sayit da yake kasa. 

  https://www.youtube.com/playlist?list=PLK0tKxW0blipOeZoHcaJzzWmBBhsieY6t