sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jawad Amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)
 • ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan
 • Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
 • tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • Haihuwar Fatan Raunana Al'imamul Muntazar Mahadi (a.s).
 • MURNAR TUNAWA DA HAIHUWAR HASKEN GIDAN MUHAMMADU GUDA UKU
 • ALLAH YA GIRMMAMA LADANKU DA NAMU BISA SHAHADAR IMAM KAZIM A.S
 • LABARIN KAMUWAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI (H) DA CUTAR KORONA
 • MUHADARAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI KAN MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA AKA HAIFI FIYAYYEN HALITTU (S.A.W) DA IMAM SADIK A.S
 • FARA TARON BAJAKOLIN LITATTAFAI NA KASHASHE A JAMI’ATU ALU BAITI A.S
 • RANAR IMAMANCIN SAHIBUL-ASRI WAZ-ZAMAN A.S
 • Labarun da ba tsammani

  Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan

   

   

  Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan Almujtaba amincin Allah ya kara tabba a gareshi.

  Daga cikin maganganunsa (a.s)

  «إنّ هذا القرآن فيه مصابيح النور، وشفاء الصدور، فليجل جالٍ بصره ،وليلجم الصفة قلبه ، فإنّ التفكير حياة قلب البصير، كما يمشي المستنير في الظلمات بالنور».

  Lallai wannan Kur'ani cikinsa akwai fitilun haske, waraka kiraza, mai son yaye tsatsar idanunsa ya yayeta da shi, ya yiwa zuciyarsa linzami da shi, lallai tunani rayuwa ce ga zuciya ma'abocin basira, kamar yanda yake tafiya yana haskaka cikin duhu da haske.

  Lallai daga cikin kyawawan halayen Mumini akwai karfi cikin addini, da karamci cikin tausasawa, da himma cikin neman ilimi, da danne zuciya, da yalwatawa cikin ciyarwa, da yin tsakatsaki cikin ibada, da kauracewa kwadayi, da tsayuwa kyam, baya yin zalunci kan wanda yake kiyayya da shi, baya sabawa Allah cikin wanda yake so, baya da'awar abinda ba nasa ba, baya inkarin hakkin da yake kansa, baya kifce baya yafice, yana kushu'i cikin sallah, yana yalwatawa cikin zakka. Mai yawan godewa Allah cikin yalwa, Mai hakuri lokacin da ya samu kansa cikin bala'i, mai wadatuwa da abinda yake hannunsa, , baya hada hanya da rowa, yana cudanya da mutane domin karuwa da ilimi, yana lazimtar kame baki da kuma yin shiru domin ya samu kubuta, idan aka zalunci ya barwa Allah ya daukar masa fansa.