sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
 • Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
 • Fara darasin Hauza a shekara 1442 tareda Assayid Adil-Alawi
 • Sirrin dawwama wani shiri ne daga Assayid Adil-Alawi da yake gudana cikin watan Muharram
 • Ganawar Samahatus Assayid Adil-Alawi da ba'arin `yan'uw adaga Hijaz
 • tsare-tsaren laccocin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442
 • Bukukuwan kwanaki goma daga watan Muharram mai Alfarma shekara 1442
 • Watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442 wata ne na bakin ciki da kuka
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jawad Amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)
 • ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan
 • Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
 • tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jawad Amincin Allah ya tabbata a gareshi


  Daga Imam Jawad (a.s)


  " مَن وَثِقَ بِاللهِ أَراهُ السُّرُورَ، وَمَن تَوَّکَّل عَلَيهِ کَفاهُ الأُمُورَ، وَالثِّقَة بِاللهِ حِصنٌ لا يَتَحَصَّنُ فيهِ إِلاَّ مُؤمِن أَمِين وَالتَّوّکُّلُ عَلَی اللهِ نَجاةٌ مِن کُلِّ سُوءٍ وَحِرزٌ مِن کُلِّ عَدُوٍّ، وَالدِّينُ عِزٌّ، وَالعِلمُ کَنزٌ، وَالصَّمتُ نُورٌ، وَغايَةٌ الزُّهدِ الوَرَعُ، وَلا هَدمَ لِلّدينِ مِثلَ البِدَعِ، وَلا اَفسَدَ لِلرَّجلِ مِنَ الطَّمَعِ، وَبِالرّاعی تَصلَحُ الرَّعِيَّةُ وَبِالدُّعاءِ تُصرَفُ البَليَّةُ..." (اعيان الشيعة / ج2 ص35)

  Duk wanda yayi Imani da Allah da Allah tabbas Allah zai sanya masa farin ciki a rayuwa, duk wanda yayi tawakkali da Allah zai isar masa cikin al’amuransa, Imani da Allah garkuwa da babu wanda yake garkuwantuwa da ita sai mumini amintacce, tawakkali da Allah tsira be daga dukkanin muggan abubuwa hirzi ne daga dukkanin Makiyi, shi addini izza ne, ilimi task ace, shiru haske ne, kololuwar zuhudu shine kasancewa cikin tsantseni, babu wani abu mai rusa addini misani bidi’o’i, babu wani abu mai `bata mutum misalin kwadayi, da jagora ne mutane suke gyaruwa, ta hanyar yin addu’a ne ake tunkude bala’o’i.