sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
 • Fara darasin Hauza a shekara 1442 tareda Assayid Adil-Alawi
 • Sirrin dawwama wani shiri ne daga Assayid Adil-Alawi da yake gudana cikin watan Muharram
 • Ganawar Samahatus Assayid Adil-Alawi da ba'arin `yan'uw adaga Hijaz
 • tsare-tsaren laccocin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442
 • Bukukuwan kwanaki goma daga watan Muharram mai Alfarma shekara 1442
 • Watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442 wata ne na bakin ciki da kuka
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jawad Amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)
 • ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan
 • Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
 • tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)

   

  wani yanki daga littafin: Al’anwar Kadasiyati Nubza min Siratil Ma’asumin (a.s)

   wasu ba’arin zantukan Imam Bakir (a.s)

  «يا بني ، إنّ الله خبّأ أشياءً في ثلاثة أشياء: خبّأ رضاه في إطاعته فلا تحقرنّ من الطاعة شيئآ فلعلّ الله رضاه فيه ، وخبّأ سخطه في معصيته فلا تحقرنّ من المعصية شيئآ فلعلّ سخطه فيه ، وخبّأ أوليائه في خلقه فلا تحقرنّ أحدآ فلعلّ ذلک الوليّ».

  ya kai `dana, hakika Allah ya baoye dukkanin abubuwa cikin abubuwa guda uku: ya boye yardarsa cikin `da’arsa ka da ka sake ka raina wani abu daga `da’arsa ta ina iya yiwuwa yardarsa na cikinsa, ubangiji ya boye fushinsa cikin sabonsa ka da taba raina sabo ta na iya yiwuwa fushin ubangiji na nan cikinsa, ubangiji ya boye masoyansa Waliyyansa cikin halittunsa ka da ka sake ka raina wani mutum tana iya yiwuwa ya kasance wannan mutumi shi Waliyin Allah.