sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
 • Fara darasin Hauza a shekara 1442 tareda Assayid Adil-Alawi
 • Sirrin dawwama wani shiri ne daga Assayid Adil-Alawi da yake gudana cikin watan Muharram
 • Ganawar Samahatus Assayid Adil-Alawi da ba'arin `yan'uw adaga Hijaz
 • tsare-tsaren laccocin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442
 • Bukukuwan kwanaki goma daga watan Muharram mai Alfarma shekara 1442
 • Watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442 wata ne na bakin ciki da kuka
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jawad Amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)
 • ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan
 • Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
 • tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • Labarun da ba tsammani

  Watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442 wata ne na bakin ciki da kuka

  Muna mika sakon ta'aziyyarmu ga Manzon Allah tsira da aminci su kara tabbata a gareshi da iyalansa tsarkaka haka zalika muna mika sakon ta'aziyyarmu zuwa ga wadanda aka zalunta amincin Allah ya tabbata a garesu musammam ma Bakiyatullahi Imamul Asri Almahadi Muntazar Allah ya gaggauta bayyanarsa mai daraja.


  dukkanin mutum da yake raya zaman makokin Husaini kan asasin jahilci da biyewa son rai babu shakka yana karya gadon bayan Husaini (a.s) da kofatan Dokin Jahilcinsa, yana kuma karya gadon bayan dawwamammen yunkurin kawo gyaransa , ya rusa ginin kawon gyara cikin al'ummar musulmi da jahilcinsa da batansa, hakika al'ummar musulmi itace mafi alherin al'umma da aka fito da su domin mutane, sannan lallai ya hattama Annabta da Manzanci da manzonsa shugaban Manzanni cikamakin annabawa (s.a.w) ya aiko shi da shiriya da addinin gaskiya domin ya bayyanar da shi kan addini baki dayansa, da sannu wanda akayi alkawarin bayyanarsa zai bayyana daga iyalan gidan Muhammad cikamakin Wasiyyai natijar Annabawa domin ya zo ya cika kasa da adalci da daidaito bayan ta cika da zalunci da danniya.

  Samahatus Assayid Adil-Alawi (h)
  muna rokon Allah matsarkaki ya bamu dacewa ya sanya mu cikin mataimakansa masu bashi tallafi ya samu damar cika kasa da adalci da daidaito bayan cikarta da zalunci da bakin zalunci.