sababun labare
Labarun da ba tsammani
Labarai wanda akafi karantawa
muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi. Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya Shahadar Fatima Azzahra A.S Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s) Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s) Fara darasin Hauza a shekara 1442 tareda Assayid Adil-Alawi Sirrin dawwama wani shiri ne daga Assayid Adil-Alawi da yake gudana cikin watan Muharram Ganawar Samahatus Assayid Adil-Alawi da ba'arin `yan'uw adaga Hijaz tsare-tsaren laccocin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442 Bukukuwan kwanaki goma daga watan Muharram mai Alfarma shekara 1442 Watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442 wata ne na bakin ciki da kuka
sababun labare
- Labarai » muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
- Labarai » Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
- Labarai » Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
- Labarai » Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
- Labarai » Shahadar Fatima Azzahra A.S
- Labarai » Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
- Labarai » Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s)
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
- Labarai » Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
- Labarai » Fara darasin Hauza a shekara 1442 tareda Assayid Adil-Alawi
Labarun da ba tsammani
- Labarai » RANAR IMAMANCIN SAHIBUL-ASRI WAZ-ZAMAN A.S
- munasabobi » mauludin imam Bakir (as)
- Labarai » Majalisan zaman makoki da ta’aziyar shahadar siddikatu dahira Fatimatu Azzahara amincin Allah ya kara tabbata gareta wanda zai kasance a masallacin juma’a na jami’ul dirul kabir cikin garin basara tare da halarta samahatus sayyid Adil-Alawi (h)
- Labarai » Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar shigowa uku ga watan Sha’aban Ranar da aka haifi Imam Husaini a.s
- munasabobi » Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Bakir amincin Allah ya kara tabbata a gareshi
- Labarai » Bayanin sayyid Adil alawi akan mujalla na dorinnajafi
- Labarai » Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi kan shahadar imam Muhammad bakir amincin Allah ya tabbata gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
- Labarai » Bikin zaman makokin na kwanaki goma daga watan Muharram mai alfarma shekara ta 1440 hijri don juyayin shahadar Imam Husaini (as)
- Labarai » muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Litatafan da aka buga
- Labarai » Ganawar Samahatus Assayid Adil-Alawi da ba'arin `yan'uw adaga Hijaz
- Sanarwa » Majallanna mai suna Sautil kazumai tafuto
- Labarai » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amicin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
Labarai wanda akafi karantawa
- munasabobi » Ma'asumiyya Haura'u Zainab amincin Allah ya kara tabbata gare ta tare da Alkamin-samahatus sayyid Adil Alawi
- Labarai » Imam mahadi(af) da tsawon rayuwa a binciken sabuwar mahanga-tareda alkalamin sayyid adil alawi
- Sanarwa » Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai
- Labarai » Litatafan da aka buga
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016
- Labarai » SIRRIN RANAR ASHURA
- Labarai » juyayin wafatin sayyida zainab Alkubra
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Sanarwa » Majallr Kausar ta futo a ranar daya ga Jimada aUlan a shekara ta 1436 Hijira ta kunshi abubuwa kamar haka
- Labarai » al-umar musulmi murnar haihuwa ta Fatima Azz
- Labarai » jan hankali ko fadakarwa ga masu wa'azi
- Sanarwa » Matsayin ilimin Manzan Allah da kuma iyalan gidansa
- Lacca » Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Da yardar Allah da izininsa Assayid Adil-Alawi zai fara karatuttukansa na hauza da ya saba bayar da gudummawa, za a fara a sabuwar shekarar 1442 daga farkon ranar Asabar 23 ga watan Muharram mai Alfarma.
Taken darasi’ karijul fikhi.
Wuri: Husainiyyatul Imamaini Jawadaini (a.s) a titin Iram far’in Arak masallacin Juma’a na Arak.
LokacI; karfe 9 na safiyar kowacce rana.
Muna fatan za a yada wannan sanarwa domin fa’idar ta samuwa gamewa.