sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
 • Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
 • Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
 • Fara darasin Hauza a shekara 1442 tareda Assayid Adil-Alawi
 • Sirrin dawwama wani shiri ne daga Assayid Adil-Alawi da yake gudana cikin watan Muharram
 • Ganawar Samahatus Assayid Adil-Alawi da ba'arin `yan'uw adaga Hijaz
 • tsare-tsaren laccocin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442
 • Bukukuwan kwanaki goma daga watan Muharram mai Alfarma shekara 1442
 • Watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442 wata ne na bakin ciki da kuka
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jawad Amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)
 • ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • sababun labare

  Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)

   

  Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)

  Imam Sajjad(a.s: 

  مَجَالِسُ اَلصَّالِحِينَ دَاعِيَةٌ إِلَى اَلصَّلاَحِ وَ آدَابُ اَلْعُلَمَاءِ زِيَادَةٌ فِي اَلْعَقْلِ وَ طَاعَةُ وُلاَةِ اَلْأَمْرِ تَمَامُ اَلْعِزِّ وَ اِسْتِنْمَاءُ اَلْمَالِ تَمَامُ اَلْمُرُوَّةِ وَ إِرْشَادُ اَلْمُسْتَشِيرِ قَضَاءٌ لِحَقِّ اَلنِّعْمَةِ وَ كَفُّ اَلْأَذَى مِنْ كَمَالِ اَلْعَقْلِ وَ فِيهِ رَاحَةٌ لِلْبَدَنِ عَاجِلاً وَ آجِلاً.( تحف العقول:جلد۱ ص۲۸۳ )

  majalisan mutanen kirki yana kira zuwa ga kawo gyara, ladubba Malamai na kara hankali, biyayya shuaganni cikar izza ne, neman tsatsar dukiya cikar muruwwa ne, nusantar da mai neman shawara sauke hakkin ni’ima n, kamewa daga cutarwa yana daga kammaluwar hankali cikinsa akwai hutun gangar jiki cikin gaggawa da jinkiri.

  Samahatus Assayid Adil-Alawi

  www.Alawy.net

  http://www.alawy.net/arabic/book/7764/2438/