sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Shahadar Fatima Azzahra A.S
 • Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
 • Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
 • Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
 • Fara darasin Hauza a shekara 1442 tareda Assayid Adil-Alawi
 • Sirrin dawwama wani shiri ne daga Assayid Adil-Alawi da yake gudana cikin watan Muharram
 • Ganawar Samahatus Assayid Adil-Alawi da ba'arin `yan'uw adaga Hijaz
 • tsare-tsaren laccocin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442
 • Bukukuwan kwanaki goma daga watan Muharram mai Alfarma shekara 1442
 • Watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442 wata ne na bakin ciki da kuka
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jawad Amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)
 • ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Labarun da ba tsammani

  Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi

  Daga Bakin Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi

  «إنّ من أخلاق المؤمن قوّة في الدين ، وكرمآ في لين ، وحزمآ في علم ، وتوسعةً في نفقة ، وقصدآ في عبادة ، وتحرّجآ من الطمع ، وبرّآ في استقامة ، لا يحيف على من يبغض ، ولا يأثم فيمن يحبّ ، ولا يدّعي ما ليس له ، ولا يجحد حقّآ هو عليه ، ولا يهمز ولا يلمز ولا يبغي ، متخشّع في الصلاة ، متوسّع في الزكاة ، شكور في الرخاء، صابر عند البلاء، قانع بالذي له ، لا يطمع به الغيظ ، ولا يجمع به الشحّ ، يخالط الناس ليعلم ، ويسكت ليسلم ، إن بغي عليه ليكون إلهه الذي ينتقم له

  Hakika daga cikin kyawawan dabi'un Mumini karfafa cikin addini, da karamci cikin tausasa, da karfaffiyar niyya cikin ilimi, da yalwatawa cikin ciyarwa, da jin kuntata cikin buri, da kyautatawa cikin daidaita, shi baya zalunci kan wanda yake kiyayya da shi, ba kuma ya aikata laifi cikin wanda yake so, baya da'awar abinda bana sa ba, baya karyata hakkin da yake a kansa, baya kifce da yafice da zalunci, mai `kan`kan da kai cikin sallah, mai yalwatawa  cikin zakka, mai yawan godiya cikin yalwar hali, mai hakuri kan bala'I, mai gamsuwa da abinda yake hannunsa, fushi baya hada hanya da shi, basa zama wuri guda da rowa, yana cudanya da mutane domin Karin samun ilimi, yana kama bakinsa yayi shiru domin ya kubuta, idan akayi zalunci a kansa yana barwa Allah ya daukar masa fansa.