sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
 • Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
 • Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
 • Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
 • Shahadar Fatima Azzahra A.S
 • Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
 • Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
 • Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
 • Fara darasin Hauza a shekara 1442 tareda Assayid Adil-Alawi
 • Sirrin dawwama wani shiri ne daga Assayid Adil-Alawi da yake gudana cikin watan Muharram
 • Ganawar Samahatus Assayid Adil-Alawi da ba'arin `yan'uw adaga Hijaz
 • tsare-tsaren laccocin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442
 • Bukukuwan kwanaki goma daga watan Muharram mai Alfarma shekara 1442
 • Watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442 wata ne na bakin ciki da kuka
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jawad Amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • sababun labare

  Labarun da ba tsammani

  Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi

   

  Masoya ababen kauna muna tare da ku cikin hallarar addu’a mai girma da aka rawaito daga A’immatu Ahlil-Baiti amincin Allah ya kara tabbata a garesu, sananniyar addu’ar nan mai suna (Sari’ul Ijaba) wacce aka rawaito daga Imam Kazim (A.S) wacce muka yi sharhin ma’anoninta da mafahim da muka kamfato su daga kogi domin kosar da kishimnu da ilimi da kyawawan kalmomin Ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata a garesu.

  Hakika Al’arshin Allah na ilimi da tadbiri cikin sama ta bakwai daga abinda yake daga ilimin Ilhama da zauki daga ainul yakin da kashafi da shuhudi lallai ana kiransa da abinda yake daga Al’arshi sannan abinda ya kasance daga kasa ana kiransa daga shimfidaddu sai mu samu kasancewa cikin hallarar addu’a da yardar Allah ta’ala, karfi da iko da ludufin Allah da kulawar Annabi da iyalansa da kur’ani suna shiga cikinsu a wani lokaci, sannan wani lokacin kuma ana samun dagawa da daukakawa ta hanyar addu’a tareda ilimi da aiki ya zuwa Al’arshin Allah matsarkaki domin ya bude mana sababbin sasanni cikin ma’arif din ubangiji daga halittun da suke da dangantaka da Al’arshi.

  Allah ne abin neman taimako.