sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
 • Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
 • Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
 • Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
 • Shahadar Fatima Azzahra A.S
 • Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
 • Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
 • Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
 • Fara darasin Hauza a shekara 1442 tareda Assayid Adil-Alawi
 • Sirrin dawwama wani shiri ne daga Assayid Adil-Alawi da yake gudana cikin watan Muharram
 • Ganawar Samahatus Assayid Adil-Alawi da ba'arin `yan'uw adaga Hijaz
 • tsare-tsaren laccocin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442
 • Bukukuwan kwanaki goma daga watan Muharram mai Alfarma shekara 1442
 • Watan Muharram Mai Alfarma shekara 1442 wata ne na bakin ciki da kuka
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jawad Amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • sababun labare

  Labarun da ba tsammani

  Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.

   

   

   

  Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.

  Daga cikin zantukansa amincin Allah ya tabbata a gareshi yana cewa:

   ( من وثق بالله أراه السرور، ومن توكّل عليه كفاه الاُمور، والثقة بالله حصن لا يتحصّن فيه إلّا مؤمن أمين ، والتوكّل على الله نجاة من كلّ سوء، وحرزٌ من كلّ
  عدوّ، والدين عزّ، والعلم كنز، والصمت نور، وغاية الزهد الورع ، ولا هدم للدين مثل البدع ، ولا أفسد للرجل من الطمع ، وبالراعي تصلح الرعيّة ، وبالدعاء تصرف البليّة ، ومن ركب موكب الصبر اهتدى إلى مضمار النصر، ومن عاب عُيّب ، ومن شتم اُجيب ، ومن غرس أشجار التقى اجتنى ثمار المنى

  Duk wanda ya yarda da Allah lallai Allah zai bashi farin ciki, duk wanda ya dogara da Allah zai isar masa al’amurra, yarda da Allah shinge ne da babu mai shingantuwa cikinsa sai Mumini Amintacce, dogara da Allah tsira ne daga dukkanin abu mara kyau kuma kariya ne daga dukkanin Makiy, shi addini izza ne, ilimi taskace, tsololuwar zuhudu shine taka tsantsan, babu abind ayake rusa addini kamar misalin bidi’a, babu abinda ya bata mutum kamar kwadayi, da jagorana talakawa ka gyaruwa, da addu’a ake tunkude bala’o’I, duk wanda ya hau Dokin hakuri zai shiriya zuwa ga fagen sukuwar nasara, duk wand aya aibanta wani shima za a aibata shi, duk wanda ya yi zagi za a bashi a bashi amsa, duk wanda ya shuka bishiyar tak’wa zai `dashi kayan marmari na buri.