sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

[ 18 February 2018 ]

Daga cikin muhimman darajojin da Fatima (as) ta kebantu da su

Wani yanki daga littafin Fatima zahara (as) (sirril wujud) sirrin samuwa tareda alkalamin Ayatollah sayyid Adil-Alawi ... cigaba

[ 16 February 2018 ]

Majalisin ta’aziyya da zaman makokin shahadar sayyada Fatima zahara (as) tareda halartar shaik muntazar wa’izi da fadilatul Sayyid Adil-Alawi (h) da kuma mawakin Ahlil-baiti Husaini Ammar kinani

Majalisin ta’aziyya da zaman makokin shahadar sayyada Fatima zahara (as) tareda halartar shaik muntazar wa’izi da fadilatul Sayyid Adil-Alawi (h) da kuma mawakin Ahlil-baiti Husaini Ammar kinani ... cigaba

[ 12 February 2018 ]

Majalisin shekara-shekara don tunawa da shahadar Sayyada Faɗima zahara (as) tareda halartar Ayatullah Sayyid Adil-Alawi da kuma mawaƙan Ahlil-baiti (as) mohd mu’utamadi da mohd janani

Hai’ar Abu fabdlil Abbas tana murna da halartarku majalisinta da take shiryawa duk shekara-shekara don tunawa da shahadar Sayyada Fatima zahara amincin Allah ya kara tabbata gareta. Tareda halartar Ayatullah Sayyid Adil-Alawi, da mawakan Ahlil-baiti ... cigaba

[ 29 January 2018 ]

Tunawa da zaluncin da akaiwa Faɗima Zahara amincin Allah ya tabbata gareta wacce itace farko wacce ta fara riskar manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gareshi tare da-alkalamin sayyid Adil-Alawi

Zaluntar sayyada Zahara (as) tare da alkalamin sayyid Adil Alawi(h)
الحديث : أمالي شيخنا المفيد 1 بسنده قال : «لمّا حضر النبي 6 الوفاة بكى حتّى بلّت دموعه لحيته ، فقيل يا رسول الله ما يبكيک؟ فقال : أبكي لذريّتي وما تصنع بهم شرار أُمّتي من بعدي ، كإنّي بفاطمة بنتي ، وقد ظلمت بعدي ، وهي تنادي يا أبتاه يا أبتاه ، فلا يعينها أحد من أُمّتي ، فسمعت ذلک فاطمة فبكت ، فقال لها رسول الله 6 لا تبكين يا بنيّة ، فقالت لست أبكي لما يصنع بي من بعدک ، ولكن أبكي لفراقک يا رسول الله، فقال لها: أبشري يا بنت محمّد بسرعة اللّحاق بي ، فإنّک أوّل من يلحق بي من أهل بيتي
Daga littafin Amali mufid ... cigaba

[ 24 January 2018 ]

muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar tunawa da ranar haihuwar jarumar cikin hashimawa Sayyada Zainab amincin Allah ya kara tabbata gareta.

کتاب عصمة الحوراء زینب سلام الله علیها - بقلم السید عادل العلو
Daga littafin Ismatul haura’u (as) -tare da Alkalamin sayyid Adil-Alawi (h) ... cigaba

[ 5 January 2018 ]

Mujallar kausar adadi na 33 ta samu fitowa

1-Kalmarmu.

2-rumbun sakafa
3-wani daga siffofin annabi cikin kur’ani- tare da alkalamin 4-Rahim umid
5- halifan Allah-tare da alkalamin sayyid Adil-Alawi.
6- halifanci na Allah asali daga asalan addini-tare da sayyid Muhamad Husaini Musawi.
7-daga wa’azuzzukan annabi-tare da sayyid Ali kamna’i
8-mashahadin husaini da ingantaccen take-tare da sayyid Muhammad rida jalali
9- sadaukin mujahidin uwaisul karni-tare da Abdul-hadi jiwani ... cigaba

[ 1 January 2018 ]

Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi bisa munasabar tunawa da wafatin sayyada Fatima `yar imam Musa Alkazim (as) wacce akewa alkunya da (ma’asuma) amincin Allah ya kara tabbata gare ta.

.

da sunan Allah mai rahama mai jin kai
عن الإمام الرضا×: من زارها عارفاً بحقّها فله الجنّة
An karbo daga imam Rida (as) : duk wanda ya ziyarce tare da sanin hakkinta ya nada aljanna.
Sannan fadinsa (as): (yana tare da sanin hakkinta) hakki anan da ma’anar wani abu tabbatacce saboda haka hakkinta shi ne abin daya tabbata nata daga Allah matsarkaki daga manzonsa da zuriyarsa tsarkaka cikin riwaya da ziyarorin A’imma tsarkaka (as) ya zo cewa lallai wanda ya ziyarci imami (as) yana mai sanin hakkinsa daga cikin mafi girman hakkinsa shi ne cewa shi imami ne wanda yi masa biyayya take wajibi, amma hakkin sayyada Fatima ma’asuma suna da yawa ga `yan kadan daga cikinsu: ... cigaba

[ 25 December 2017 ]

Majalisan zaman makoki da ta’aziyar shahadar siddikatu dahira Fatimatu Azzahara amincin Allah ya kara tabbata gareta wanda zai kasance a masallacin juma’a na jami’ul dirul kabir cikin garin basara tare da halarta samahatus sayyid Adil-Alawi (h)

Majalisan zaman makoki da ta’aziyar shahadar siddikatu dahira Fatimatu Azzahara amincin Allah ya kara tabbata gareta wanda zai kasance a masallacin juma’a na jami’ul dirul kabir cikin garin basara tare da halarta samahatus sayyid Adil-Alawi (h)


Masallacin dirul kabir an garin basara zai shirya zaman makokin ta’aziyyar shahadar sayyada Fatima Azzahara amincin Allah ya kara tabbata gare ta. ... cigaba

[ 22 December 2017 ]

Bayanin Sayyid Adil-Alawi dangane shelar da shugaban kasar amerika donal trump ya yi a kan birnin kudus

Ina farawa da sunan Allah mai rusa jabberai mai halakar da azzalumai
Dukkkanin godiya ta tabbata ga Allah tsira da aminci su tabbata ga Muhammadu cikamakin annabawa da iyalansa tsarkaka da sahabbansa zababbu. ... cigaba

[ 12 December 2017 ]

jaridar sautul kazimaini221-222 watannin muharram mai alfarma da safar hijira tana da shekaru 1439 wacce tayi daidai da 2017 miladiya. Shin karbala bala'i ce! tare da sayyid Jafar Murtada amuli.

jaridar sautul kazimaini221-222 watannin muharram mai alfarma da safar hijira tana da shekaru 1439 wacce tayi daidai da 2017 miladiya.
Shin karbala bala'i ce! tare da sayyid Jafar Murtada amuli.
Tambaya: shin karbala bala'i ce?! Ko kuma ita dai wata nasara ce a fagen siyasa mai girma? Ko kuma dai ita bala'in ce tare da nasara?
Lallai mu muna yawan jin abin da zai iya jefa mana rudewa daga al'amarinmu cikin tafsirin wannan babbar musiba da ta afku daga masu hudubar kan mimbarin Husainiyya daga wancan batu zuwa wancan ko kuma su biyun a tare da juna? ... cigaba