sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

[ 9 December 2017 ]

Wanne abu ne bayan ashura? `yar wata tattaunawa ce da ta kasance tare da samahatus shaik habibul kazimi. Jaridar sautul kazimaini 221-222 cikin watannin muharram da safar hijira na da shekaru 1439 wacce ta yi daidai da 2017 miladiya

Tambaya1/ wanne abu ne bayan ashura, barna tabbatatta ko kuma ta wucin gadi mece ce hanyar wanzar da wadannan abubuwan tsiwirwira masu girma sannan mene ne mafita don kiyaye fuskantowar zuciya da hana juya bayanta?

Amsa: lallai juya baya wanda sababinsa ya ke kasancewa daga gaba daga gabban gangar jiki misalin daga misalin dabi'ar gangar jiki basu da wata cutarwa, lallai ya kasance wani motsi na wucin gadi sai dai cewa matsala mai cutarwa shi ne juya baya wanda sababinsa ya kasantu daga sabon Allah da zunubi wanda ya yi tsatsa kan zuciya, sai zukata su ka zamanto kekasassu, hakika ludufin Allah ya zama tilas gare shi ace ya na da wasu wurare ingantattu boyayyu cikin zuciyar mutum mumini, wadannan zunubai suna kashe wadancan jijiyoyi ta yadda lallai idan kabiliya ta kau sai tasiri da fa'iliya ma su kauce duk yadda tsananinta ya kai saboda haka ne muke ganin kur'ani ya na siffanta muminai da cewa lallai su suna karuwa da imani idan aka karanta musu ayoyin Allah matsarkaki madaukaki, amma wasunsu babu abin da ayoyin Allah ke kara musu face bata, lallai wanda ya ke kokawa daga daskarewar tushe da karancin tasirantuwa, wajibi kansa ya binciki zurfafar zuciyarsa, ya kai kuka wajen Allah, lallai Allah shi ne mai jujjuya zuciya da yanayi. ... cigaba

[ 9 December 2017 ]

Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amicin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)

بسم الله الرحمن الرحیم
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Sirri daga sirrikan manzon Allah (s.a.w)
Hakika mukamin wilaya mafi girma ga manzon Allah mafi girma da ahlinsa tsatsonsa a’imma ma’asumai ya na daga mafi muhimmanci kamala cikinsu ta yiwu ya zama tushen farko cikin wasu kamaloli daban, lallai shi ya na daga rutubar hasken Allah
﴿اللَّهُ نُورُ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ﴾
Allah hasken sammai da kasa.
Wanda ya yi tajalli cikinsu ... cigaba

[ 2 December 2017 ]

Muhadara cikin hubbaren sayyada Fatima ma’asuma gameda munasabar zagayowar ranar haihuwar manzon Allah (s.a.w) hijira nada shekaru 1439.

(وما أرسلناک إلا رحمة للعالمين)
Bamu turo ka ba sai don ka zama rahama ga talikai.

Hubbaren sayyada ma’asuma tsarkakka sun shirya bikin farincikin zagayowar ranan haihuwar mai tseratar da bil adama Muhammadu amincin Allah ya kara tabbaata gare shi da iyalansa da kuma bikin ranar haihuwar jikansa imam Sadik amincin yak ara tabbata gare shi tareda gayyatar babban malami samahatus sayyid Adil-Alawi da bakuncin mawaki mulla muhammad dagimi ... cigaba

[ 29 November 2017 ]

Mujallar sautul kazimaini 222-221 watannin muharram mai alfarma da safar hijira ta shekaru 1439 wacce tayi daidai da 2017

صحیفة صوت الکاظمین 222-221 أشهر محرم الحرام و صفر 1439 هـ . 2017 م
Mujallar sautul kazimaini 222-221 watannin muharram mai alfarma da safar hijira ta shekaru 1439 wacce tayi daidai da 2017
الفهرستالقائمة
صحیفة صوت الکاظمین 222
221 أشهر محرم الحرام و صفر 1439 هـ . 2017 م
■ كلمتنا
■ أقسام المعرفة الحسينية بقلم: سماحة السید عادل العلوي
■ رسالة الزيارة الاربعينية في العراق حوار مع سماحة السيد سامي البدري
■ أدوّر عالمجالس لسان حال مولاتنا الزهراء
■ هل كربلاء مأساة؟! سماحة السيد جعفر مرتضى العاملي
■ ماذا بعد عاشوراء؟ حوار سماحة الشيخ حبيب الکاظمي
■ إنتصاب هیئة الأمناء لهيئة الکاظمین حسينة الإمامين الکاظمین – مشهد المقدسة
■ كربلا لا زلت كرباً و بلا الشاعر: السيد محمد علي الحكيم
■ شخصية الخطيب، والدور المنشود سماحة الشيخ حسين كوراني
■ الأخلاق الحسينيّة سماحة الشيخ حسین أنصاریان
■ تبويب علم الأصول وتقسيمه سماحة السيد أحمد المددي
■ صدر حدیثاً: مجلة الکوثر – العدد ٣٦ – ٣٧
■ صدر حدیثاً: صحیفة حق (فارسية)
Kalmarmu.
بسم الله الرحمن الرحيم

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Muna gode masa muna yaba masa kamar yadda ya cancanci kamar cyadda ya kasance ahalin hakan, bisa ni’imarsa wacce bata kidayuwa bata iyakantuwa mu muna cikin shekara ta ishirin da bakwai da samar da wannan mujalla mai albarka (mujallar sautul kazimaini) t ... cigaba

[ 29 November 2017 ]

Makala cikin jaridar sautin kazimaini 222-221 Da sunan Allah mai rahama mai jin kai An buga Makalar mai taken kashe-kashen ma’arifar husainiyya ta samahatus-sayyid Adi-Alawi cikin jaridar sautul Kazimaini222-221 cikin watannin muharram mai alfarma da safa

Makala cikin jaridar sautin kazimaini 222-221
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
An buga Makalar mai taken kashe-kashen ma’arifar husainiyya ta samahatus-sayyid Adi-Alawi cikin jaridar sautul Kazimaini222-221 cikin watannin muharram mai alfarma da safar hijra na da shekaru 1439 wanda ya yi daidai da 2017kalmarmu■ ... cigaba

[ 21 November 2017 ]

Dawowar sayyid adil-alawi daga kasar siriya cikin shawaginsa da ya yi na tablig a watan safar

Dawowar sayyid adil-alawi daga kasar siriya cikin shawaginsa da ya yi na tablig a watan safar


بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Dukkanin godiya da yabawa sun tabbata ga Allah kamar yadda yake shi ahlin hakan ne kuma ya cancanci hakan, sayyid adil-alawi ya dawo daga shawaginsa na tablig na watan safar daga kasar siriya birnin damaskus bayan ya ya yi kwanaki shida jere a kasar sham wanda cikin wadannan kwanaki ya gabatar da laccoci goma sha hudu kan muslunci da akidu da akhlak da irfani. ... cigaba

[ 21 November 2017 ]

Insha’ Allah sayyid adil-alawi zai fara bada darasin bahasul karijul fikihu daga ranar litinin 1 ga watan rabi’ul awwal 1439

Insha’ Allah sayyid adil-alawi zai fara bada darasin bahasul karijul fikihu daga ranar litinin 1 ga watan rabi’ul awwal 1439 ... cigaba

[ 24 October 2017 ]

Cibiyar kula da haramin sayyida Fatima (as)ma’asuma ta birnin `kum mai tsarki sun shirya bikin karrama sayyid adil-alawi (d’z)

Cibiyar kula da haramin sayyida Fatima ma’asuma ta birnin `kum mai tsarki sun shirya bikin karrama sayyid adil-alawi (d’z)

بسم الله الرحمن الرحیم
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai fatima ma’asuma (as) da ke birnin `kum mai tsarki sun shirya bikin karrama samahatus-sayyid adil-alawi (d`z)
Cibiyar kula da hubbaren sayyid z) bayan kammala muhadarorin goman farko daga watan muharram mai alfarma shekara ta 1439 hijrar muslunci ... cigaba

[ 24 October 2017 ]

Kungiyar assaklaini mai ya`da sakafa ta daliban kasar gini da suke zaune a jamhuriyar muslunci ta iran sun kai ziyarar sadar da zumunci ga ayatollah samahatus-sayyid adil alawi (d’z)

Kungiyar assaklaini mai ya`da sakafa ta daliban kasar gini da suke zaune a jamhuriyar muslunci ta iran sun kai ziyarar sadar da zumunci ga ayatollah samahatus-sayyid adil alawi (d’z)


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
بسم الله الرحمن الرحیم
Ranar alhamis ishirin da takwas ga watan muharram mai alfarma hijra na da shekaru 1439 wanda ya yi daidai da sha tara ga watan oktoba 2017. Kungiyar assaklaini don yada sakafa ta `yan asalin kasar jamhuriya gini wadanda suke zaune a jamhuriyar muslunci ta iran sun kai ziyara karfafa dan`kon zumunci ga ayatollah samahatus-sayyid adil-alawi (d`z) a birnin `kum mai tsarki. ... cigaba

[ 23 October 2017 ]

Bisa zagayowar ranar shahadar imam hassan mujtaba husainiyyar kazimiyya Tehran za ta raya majalisin juyayi wanda cikin wannan munasaba ayatollah sayyid adil-alawai zai hau mimbari domin gabatar da muhadara

Bisa zagayowar ranar shahadar imam hassan mujtaba husainiyyar kazimiyya Tehran za ta raya majalisin juyayi wanda cikin wannan munasaba ayatollah sayyid adil-alawai zai hau mimbari domin gabatar da muhadara ... cigaba

Labarun da ba tsammani