sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

[ 13 September 2017 ]

Bikin baje kolin kasuwar litattafai na kasa baki daya

Bikin baje kolin kasuwar litattafai na kasa baki daya

Bude bikin baje kolin litattafai na kasa baki daya da zai kasance a jami’ar ahlil-baiti (as) ta duniya tareda halartar cibiyar sakafa ta tablig wal irshad da liattafan sayyid adail-alawi daga ranar asabar 25 ga zil hijja zuwa ranar alhamis 30 ga zil hijja shekara ta 1438 hijriya daga karfe 9 na safe zuwa karfe 1 na rana a kan titin musalla junubi tsakanin far’I na 4 da na shida, za kuma a bada ragin kaso talatin cikin dari a wajen bajekolin ... cigaba

[ 12 September 2017 ]

Labaran silsilar darussam akhlak na samahatus sayyid adil alawi a wanda zai kasance a jami’ar ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata garesu.

Labaran silsilar darussam akhlak na samahatus sayyid adil alawi a wanda zai kasance a jami’ar ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata garesu.
سلسلة دروس أخلاقية لسماحة السيد عادل العلوي في جامعة آل البيت عليهم السلام

da sunan Allah mai rahama mai jinkai
Silsilar darussan akhlak
Na samahatus sayyid Adil-alawi
A jami’ar ahlil-baiti (as)
A birnin qum mai tsarki a titin musalla
Cikin kowacce ranar laraba
Daga karfe sha daya zuwa gabanin kiran sallar azahar
Maza kadai ake gayyata zuwa wurin banda mata
Maktabatul tablig wal irhsad
Ofishin Adil alawi. ... cigaba

[ 8 September 2017 ]

Muna `daga mafi tsarkaka da girma da hasken taya murna bisa zagayowar munasabar nasabta imam Ali (as) wasiyyin manzon Allah amincin Allah ya kara taabbata gareshi da iyalansa.

Muna `daga mafi tsarkaka da girma da hasken taya murna bisa zagayowar munasabar nasabta imam Ali (as) wasiyyin manzon Allah amincin Allah ya kara taabbata gareshi da iyalansa.

wani kamface daga littafin (idil gadir baina subut wal’isbat) tareda alkalamin sayyid adil alawi ... cigaba

[ 5 September 2017 ]

Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar shugabanmu maulanmu aliyu ibn Muhammad hadi annakiyu amincin Allah ya tabbata gareshi

Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar shugabanmu maulanmu aliyu ibn Muhammad hadi annakiyu amincin Allah ya tabbata gareshi

da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Imam aliyu ibn Muhammad ibn musa ibn jafar ibn Muhammad ibn aliyu ibn husaini ibn aliyu ibn abi dalib (as) mutum na goma ne cikin jerin a'imma ahlul-baiti amincin Allah ya tabbata garesu sune wadanda Allah ya tafiyar musu da dukkanin datti ya tsarkake su tsarkakewa, shi ma'asumi ne na goma cikin jerin tutocin shiriya wanda muslunci ya jikkanta ya bayyana a jikinsa cikin zancensa da aikinsa kamar ragowar iyayensa amincin Allah ya tabbata garesu baki dayansu. Hakika imam hadi (as) shi daya daga cikin imamai ne da suka gaji imani da tak`wa dak kyawawan halaye iyayensu da kakanninsu saboda haka ne ma kake iya ganin manzon Allah (s.a.w) cikinsu cikin wasiyyarsa dawwamammiya: ... cigaba

[ 3 September 2017 ]

da sunan Allah mai rahama mai jin kai hajji addini ne kuma daula ne tare da alkalmin ayatullah samahatus sayyid adil-alawi

da sunan Allah mai rahama mai jin kai
hajji addini ne kuma daula ne tare da alkalmin ayatullah samahatus sayyid adil-alawi

aikin hajji ya samu kulawa da himmatuwar musulmi da manya-manyan malamansu tare da dukkanin sabanin mazhabobinsu tun ranar farko da aka wajabta shi duk da sassabawar makarantunsu na tunani da akida da fikihu, malamai sunyi rubuce-rubuce sun amfanar zaurukan nazarin muslunci da rubutunsu mai daraja game da aikin hajji da hukunce-hukuncesa cikin litattafan fikihu, haka ma game da sirrikan hajji da hikimominsa cikin litattafan irfani ... cigaba

[ 28 August 2017 ]

Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi kan shahadar imam Muhammad bakir amincin Allah ya tabbata gareshi

Muna ta’aziyya ga daukacin al’ummar musulmi kan shahadar imam Muhammad bakir amincin Allah ya tabbata gareshiShahadar imam bakir (as)
tareda kasantuwar imam bakir (as) ya nesantu gabaninsa kuma babansa imam sajjad (as) daga dukkanin abinda yake da dangantaka da hukuma, sai dai cewa ya kasance babbar barazana da ke baiwa hukumar umayyawa tsoro da yake cudanye da kishi da kiyayya da gaba, hakan ya shiga cikin sakafar da `ya`ya suka gada da iyaye daga mazajen daula, hakan ya faru sakamakon sun fahimci hatsarin ayyukan da imam bakir (as) ... cigaba

[ 23 August 2017 ]

Lacca kan kyawawan dabi’u da akidoji cikin haramin imam aliyu ibn musa rida amincin Allah ya tabbata gareshi wanda samahatus sayyid adil alawi zai gabatar

Lacca kan kyawawan dabi’u da akidoji cikin haramin imam aliyu ibn musa rida amincin Allah ya tabbata gareshi wanda samahatus sayyid adil alawi zai gabatar ... cigaba

[ 21 August 2017 ]

Muna taya daukacin al’ummar musulmi ta’aziyyar tunawa da shahadar imam jawad (as)

Bismillahi rahmanir Rahim
Shahadar imam jawad amincin Allah ya kara tabbata gare shi
Daga cikin abin ishara ga sabubban cin amfanin da halifan abbasiyawa mu’utasim da ya yi da ummu fadal matar imam jawad (as) da yadda ya zugata kan aikata kisan gillar ga imam jawad (as) shi ne abin da aka rawaito daga tsananin kishinta zamanin mahaifinta da yadda ta shiga cikin rigimar kisan im am (as) saboda
Abu nasar hamdani yana cewa:
«حدثتني حكيمة بنت محمّد بن عليّ بن موسى بن جعفر عمّة أبي محمد الحسن بن علي (عليهما السلام).
Hakima `yar Muhammad ibn ali ibn musa ibn jafar gwaggwon baban Muhammad Hassan ibn ali (as) ta zantar da ni ... cigaba

[ 5 August 2017 ]

Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi

wani `dan kwarface da kamface daga tekun kyawawan dabi’un imam rida (as) tare da alkalmin sayyid adil alawi. ... cigaba

[ 25 July 2017 ]

MUNA TAYA DAUKACIN AL'UMMAR MUSULMI MURNAR HAIHUWAR SAYYADA FATIMA MA'ASUMA AMINCIN ALLAH YA TABBATA GARETA

Tsokaci kan rayuwar sayyada Fatima ma’asuma (as) tareda alkalamin samahatus sayyid adil alawi ... cigaba

Labarun da ba tsammani