sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

[ 11 May 2017 ]

AN KAMMALA RAYA DARARE UKU NA TUNAWA DA WAFATIN ALLAH YA JIKAN RAI AYATULLAH SAYYID ALI IN HUSAINI ALAWI

AN KAMMALA RAYA DARARE UKU NA TUNAWA DA WAFATIN ALLAH YA JIKAN RAI AYATULLAH SAYYID ALI IN HUSAINI ALAWI ... cigaba

[ 9 May 2017 ]

Tsarin jadawalin shirye-shiryen sayyid alawi a kasar astiraliya.

Tsarin jadawalin shirye-shiryen sayyid alawi a kasar astiraliya.
1 ZAI FARA DA SALLAR ALFIJIR DA JAGORANTAR SALLAH CIKIN WASU ADADI DAGA CIBIYOYI DOMIN FARKAR DA KWAKWALEN WANDA KE ZAUNE A YAMMACIN TURAI KAN MUHIMAMMACIN SALLAH ALFIJIR CIKIN JAMA’A GABANIN TAFIYA WURIN AIKI, DUK DA CEWA AIKI MAI SARKAKIYA SAI DAI CEWA YANADA MATUKAR MUHIMMANCI CIKIN TUNATARWA HAKAN SHINE MAFI GIRMA DAGA NAUYIN DA KE KAN MUBALLIGAI.. ... cigaba

[ 2 May 2017 ]

MUNA TAYAN BAKI DAYAN MUSULMI MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA AKA HAIFI UBA GA `YANTATTU ABU ABDULLAH HUSAINI IBN ALI (AS)

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI
SIRRI DAGA SIRRIKAN UBA GA `YANTATTU(AS)-TAREDA ALKALAMIN SAYYID ADIL ALAWI(H)
Allah matsarkakin sarki cikin littafinsa mai girma yana cewa:
(اللهُ نُورُ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضِ مَثَلُ نُورِهِ كَمِشْكَاةٍ فِيهَا مِصْبَاحٌ) .
Allah shine hasken sammai da kasa misalin haskensa kamar taga wadda cikin akwai fitila. ... cigaba

[ 2 May 2017 ]

MAJALISIN SHEKARA-SHEKARA NA TSAWON KWANAKI UKU MUNASABAR TUNAWA DA WAFATIN AYATULLAH SAYYID ALI IBN HUSAINI ALAWI

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI
.
Domin raya ilimi da ambaton malamai majalisin shekara-shekara na tsawon darare uku don tunawa da cika shekara talatin da biyar da rasuwar ayatullahi ali ibn husaini alawi(r.a) wanda za ayi a birnin qum mai tsarki a titin sumayya lungu na talatin da biyar gida mai lamba bakwai. ... cigaba

[ 1 May 2017 ]

Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu imam musa alkazim(as).

Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu imam musa alkazim(as)
makarantar imam kazim tareda alkalamin sayyid adil alawi. ... cigaba

[ 26 April 2017 ]

Ubangiji ya azurta kwanakinku cikin tunawa da ranar da aka aiko annabi(s.a.w)

Ubangiji ya azurta kwanakinku cikin tunawa da ranar da aka aiko annabi(s.a.w)


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Wasu `yan tsirarun abubuwa da ka gutsiro daga littafin(sima`u rasulil a`azam fil `kur`an)
Tareda da alkalami sayyid adil alawi ... cigaba

[ 25 April 2017 ]

Bahasin karijil usul-16 ga watan safar shekara 1436 hijra kamariya. Wurare guda 9 da aka `dage alkalami.

Bahasin karijil usul-16 ga watan safar shekara 1436 hijra kamariya. Wurare guda 9 da aka `dage alkalami.
Birnin qum mai tsarki cibiyar muntada jabalu amil islami-samahatu ayatollah ustazu assayed adil alawi(h) karfe 9 na safe. ... cigaba

[ 21 April 2017 ]

ziyarar da wasu dalibai da mujahidai suka kaiwa sayyid alawi(h)

WANI ADADI DAGA DALIBAN HAUZA DA MUJAHIDAI DA MUBALLIGAI DAGA SOJOJIN SAKAI DAGA AL’UMMAR KASAR IRAKI YAYINDA SUKA ZIYARCI SAYYID ADIL ALAWI(H) ... cigaba

[ 14 April 2017 ]

Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama

Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama

Fatima zahara Sirri daga sirrikan Allah kasha na biyu- tareda alkalamin sayyid adil alawi ... cigaba

[ 12 April 2017 ]

MUNA TAYA DAUKACIN AL’UMMAR MUSULMI MURNA ZAGAYOWAR RANAR HAIHUWAR WANDA AKA HAIFA CIKIN DAKIN KA’ABA ALIYU IBN ABI `DALIB(AS)

da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Hakika ingantaccen hadisi ya zo daga bangarori biyu na musulmi shi’a da sunna cewa wilayar sarkin muminai ali(as) itace mikakken siradi, sannan duk wani mumini cikin dukkanin sallolinsa cikin dukkanin fatiha da yake karantawa yana neman Allah ya shiryar da shi tafarki madaidaici tafarkin wadanda akai ni’ima kansu daga annabawa da siddikai da shahidai da salihai ... cigaba