sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

[ 1 May 2017 ]

Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu imam musa alkazim(as).

Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu imam musa alkazim(as)
makarantar imam kazim tareda alkalamin sayyid adil alawi. ... cigaba

[ 26 April 2017 ]

Ubangiji ya azurta kwanakinku cikin tunawa da ranar da aka aiko annabi(s.a.w)

Ubangiji ya azurta kwanakinku cikin tunawa da ranar da aka aiko annabi(s.a.w)


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Wasu `yan tsirarun abubuwa da ka gutsiro daga littafin(sima`u rasulil a`azam fil `kur`an)
Tareda da alkalami sayyid adil alawi ... cigaba

[ 25 April 2017 ]

Bahasin karijil usul-16 ga watan safar shekara 1436 hijra kamariya. Wurare guda 9 da aka `dage alkalami.

Bahasin karijil usul-16 ga watan safar shekara 1436 hijra kamariya. Wurare guda 9 da aka `dage alkalami.
Birnin qum mai tsarki cibiyar muntada jabalu amil islami-samahatu ayatollah ustazu assayed adil alawi(h) karfe 9 na safe. ... cigaba

[ 21 April 2017 ]

ziyarar da wasu dalibai da mujahidai suka kaiwa sayyid alawi(h)

WANI ADADI DAGA DALIBAN HAUZA DA MUJAHIDAI DA MUBALLIGAI DAGA SOJOJIN SAKAI DAGA AL’UMMAR KASAR IRAKI YAYINDA SUKA ZIYARCI SAYYID ADIL ALAWI(H) ... cigaba

[ 14 April 2017 ]

Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama

Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama

Fatima zahara Sirri daga sirrikan Allah kasha na biyu- tareda alkalamin sayyid adil alawi ... cigaba

[ 12 April 2017 ]

MUNA TAYA DAUKACIN AL’UMMAR MUSULMI MURNA ZAGAYOWAR RANAR HAIHUWAR WANDA AKA HAIFA CIKIN DAKIN KA’ABA ALIYU IBN ABI `DALIB(AS)

da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Hakika ingantaccen hadisi ya zo daga bangarori biyu na musulmi shi’a da sunna cewa wilayar sarkin muminai ali(as) itace mikakken siradi, sannan duk wani mumini cikin dukkanin sallolinsa cikin dukkanin fatiha da yake karantawa yana neman Allah ya shiryar da shi tafarki madaidaici tafarkin wadanda akai ni’ima kansu daga annabawa da siddikai da shahidai da salihai ... cigaba

[ 10 April 2017 ]

bahasul karij bahasi kan kiran sallah da ikama

Darasin fikihu wanda ya kasance 10 ga watan rajab shekara 1438 hijra kamariya bahasil karij darussan kan bahaasin hukuncin kiran sallah da ikama hauza ilimiya
Daga birnin qum mai tsarki mu’assar muntada jabal amil islami tareda samahatus ustaz sayyid adail alawi(h) karfe tara na safiya ... cigaba

[ 10 November 2016 ]

Daliban hauza na labanon sun ziyarci Sayyid Adil Alawi

Sayyid adil alawi ya gana da dalibai da suke karatu a kasar labanon wanda suke kan hanyarsu ta ziyarar karbala ... cigaba

[ 3 November 2016 ]

Bayanin sayyid Adil alawi akan mujalla na dorinnajafi

an fito da wata sabuwar mujallar, na gartacciya, ta tara ilimi daban daban ... cigaba

[ 27 October 2016 ]

An buga mujalar sautil kazimin me lamba 210/211 wacce take fitowa a wata

An sake nuga mujalla me suna sahifa sautul kazimin wacce take fitowa a wata me lamba 210\211 ... cigaba

Labarun da ba tsammani