sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

[ 10 August 2019 ]

HUBBAREN IMAM RIDA SUN GAYYACI ASSAYID ADIL-ALAWI LACCA

HUBBAREN IMAM RIDA SUN GAYYACI ASSAYID ADIL-ALAWI LACCA KAN AKLAK DA AKIDA TSAWON KWANAKI BAKWAI ... cigaba

[ 4 August 2019 ]

TUNAWA DA SHAHADAR IMAM MUHAMMAD JAWAD MUTUM NA TARA DAGA IMAMAI (AS)

TUNAWA DA SHAHADAR IMAM MUHAMMAD JAWAD MUTUM NA TARA DAGA IMAMAI (AS)
Imam Jawad (as) yayi zamani da wani yanki daga halifancin Mamun Abbasi. da kuma shekara biyu daga halifancin Mu’utasim, amma Mamun wanda shine ake zargin ya kasha Imam Rida (as) hakika yayi bakin kokarinsa cikin jawo `dan Imam Rida (as) Al’imamul Jawad (as) domin yayi amfanin da hakan cikin kare kasan daga tuhumar da take kansa ta kashe masa mahaifi, sai ya mike da kiransa daga Madina ya bijiro masa da diyarsa Umma Fadal domin ya aura masa ita yana mai saran surukanta da shi zata kwace shi ta cece shi cikin mantawa da jinin mahaifinsa da ya zubar, sai dia cewa kuma wannan hukuncida fuskar saura mazajen da suke kewaye da Mamun , hakan ya sanya musu damuwa kan makomar karagar Abbasiyawa, sakamakon tajribar da aka samu daga wilayatul ahad (mai jiran gado) da ya baiwa mahaifinsa Imam Rida (as) wqacce da ga baya ta zamarwa Mamun kadangaren bakin tulu, lallai sanin hakan ya sanya musu damuwa ba karama ba, fadawan Mamaun sun yi bakin kokarin gamsar da Mamun da ya janya wannan shahawar da ya yanke ta baiwa Imam Jawad (as) diyarsa , sai dai cewa bai saurare su daga karshe sai suka mika wuya suka janye , suka ce masa lallai shi yaro karami bai da fahimtar ilimi da addini da wayewa, ka kyale shi lokacin da yayi karatu ya samu ilimi ya cika sharudda cancantuwa da ya kasance surikinka sai ka bashi ita, sai Mamun ya kyakyace da dariya daga wadannan hujjoji na su da suka kawo domin hana shi zartar da wannan shawara da yanke ko kuma dai alal akalla ya jinkirta al’amarin, shi Mamun mutum ne mai kaifin basira ya sa matsayin wannan gida da ma’abotansa, lallai kuma su iliminsu ba ya samuwa ta hanyar koyo d aka saba da shi, sai ya basu shawara da su jarraba shi cikin duk abinda suke so daga ilimummuka idna ya zama ya gaza bada amsa ya fadi jarrabawa to zai dauki shawararsu, amma kuma idna ya amsa ya ci jarrabawa to zai zartar da shawararsu ba su kuma da hakkin kin mika wuya. ... cigaba

[ 13 July 2019 ]

Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Suldanul Nufus Aliyu bn Musa Arrida (as)

Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Suldanul Shamsul shumus Abul Hassan Aliyu bn Musa Arrida amincin Allah ya kara tabbata a gareshi ... cigaba

[ 13 July 2019 ]

Makalar Idin Nairuz a muslunci ta fito tareda Alkalamin Assayid Adil-Alawi

Makalar Idin Nairuz cikin muslunci ta fito tareda_Alkalamin Assayid Adil-Alawi cikin jaridar Sautul Kazimaini_adadi na 239-240 a watan Rajab Muarajjab da Sha’aban shekara ta 144o hijiri. ... cigaba

[ 6 July 2019 ]

Makalar Hubbun Nisa’i fi Hadisun Nabawi ta fito- tare da Alkamalin Assayid Adil-Alawi

http://www.altabliq.com/upload/72.jpg

Makalar Hubbun Nisa’i fi Hadisun Nabawi ta fito- tare da Alkamalin Assayid Adil-Alawi cikin jaridar Sautul Kazimaini_adadi na 237-238 Jimada Awwal-was Sani shekara ta 1440 hijiri ... cigaba

[ 29 June 2019 ]

Makalar Annaji Bashar Mau’udul Muntazar ta fito tareda Alkalamin Assayid Adil-

Makalar Annaji Bashar Mau’udul Muntazar ta fito tareda Alkalamin Assayid Adil-Alawi (h) cikin jaridal Sautul Kazimaini –adadi na 235-236 a watan Rabi’u Awwal da Rabi’u Sani shekara ta 1440. ... cigaba

[ 28 June 2019 ]

Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam

Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jafar bn Muhammad Sadik amincin Allah ya kara tabbata a garesu

An haifi imam Sadik (as) ranar litinin 27 ga watan Rabi’u Awwal shekara ta 83 da yin hijra wanda ya yi daidai da ranar aka haifi manzon Allah (s.a.w) hadisi ya zo daga manzon Allah (s.a.w) ya ce: Idan aka haifi `dana Jafar bn Muhammad bn Aliyu bn Husaini to ku kira shi da Assadik, daga littafin Muntahal Amal Shaik Abbas Qummi jz 2 sh 159 ... cigaba

[ 23 June 2019 ]

Makalar duba li mushatulArba’in tareda Alkalamin Assayid Adil-Alawi

Makalar `duba li mushatul Arba’in ta fito adadi na 233—234 muharram-safar 1440 ... cigaba

[ 19 June 2019 ]

Asalamu alaikum na kasance mai yawan sha’awa

Asalamu alaikum na kasance mai yawan sha’awa

Kuma banyi aureba saboda halin rayuwa ... cigaba

[ 19 June 2019 ]

Mujallar Sautul Kazimaini mai fitowa wata-wata ta kara fito adadi 231/232

Makaloli sun fito cikin hallarar Musa da Kidir tare da Assayid Adil-Alawi cikin jaridar Sautul Kazimaini ta wata-wata adadi na 231/232 ... cigaba

Labarun da ba tsammani