sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

[ 19 June 2019 ]

kissoshin bayin Allah Salihai nagargaru tare da Assayid Adil-Alawi (h)

kissoshin bayin Allah Salihai nagargaru tare da Assayid Adil-Alawi (h) ... cigaba

[ 26 May 2019 ]

Allah ya girmama ladan ku da na mu bisa musibar rashin Sarkin muminai Ali (as)

Allah ya girmama ladan ku da na mu bisa musibar rashin Sarkin muminai Ali (as) ... cigaba

[ 24 May 2019 ]

Tsare-tsaren shirin raya dararen lailatul kadari na watan Ramadan 1440 H

Tsare-tsaren shirin raya dararen lailatul kadari na watan Ramadan 1440 H ... cigaba

[ 6 May 2019 ]

Muhadarorin watan Ramadan Assayid Adil-Alawi

Muhadarorin watan Ramadan Assayid Adil-Alawi ... cigaba

[ 5 May 2019 ]

An kammala zaman karanta ta’aziyar Imam Husaini (as) bisa zagayowar wafatin Sayyid Ali Alawi

An kammala zaman karanta ta’aziyar Imam Husaini (as) bisa zagayowar tunawa da wafatin Sayyid Ali Alawi ... cigaba

[ 28 April 2019 ]

Za a shirya zaman majalisin jimami har tsawon kwanaki uku bisa munasabar cika shekara talatin da bakwai da rasuwar Ayatullah Assayid Ali bn Husaini Alawi Allah ya jikan sa

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Raya ilimi da ma’abotan sa
Za a shirya zaman majalisi jimami ha tsawon kwanaki uku bisa munasabar cika shekara talatin da bakwai da rasuwar Ayatullah Assayid Ali bn Husaini Alawi Allah ya jikan sa ... cigaba

[ 10 April 2019 ]

Maulidin Abul Fadlul Abbas bn Ali (as) and akewa lakabi da Kamaru Banu Hashim mai shayar masu kishi a Karbala

http://www.alawy.net/upload/3667.jpg

An haife shi a hudu ga watan Sha’aban

Daga cikin lakubbansa akwai: Kamaru Banu Hashim, Babul Hawa’ij, Sakka’u, Saba’u kandara, Kafilu Zainab, Badalul Shari’a, Hamilul Liwa’u, Kabashul Katiba, Hami Azima ... cigaba

[ 10 April 2019 ]

Tunawa da Ranar haihuwar Imam Aliyu bn Husaini Zainul Abidin Amincin Allah ya tabbata a gare shi

sakonsa zuwa ga shi’arsa da sahabbansa:
da sunan Allah mai Rahama mai jin kai
ni da ku Allah ya isar mana daga kaidin Azzalumaida zaluncin mahassada, da damkar jabberai, ya muminai kada dawagitai da mabiyansa daga makwadaitan wannan duniya su fitinar da ku, masu karkata ga duniya da nufarta, masu narkewa, ita duniya tarkacenta yana raunana, kayayyakinta gobe suna zama babu su, ku kauracewa abinda Allah ya ja kunnuwanku daga gareta, ku guji abinda Allah ya kwabeku daga cikinta, lallai ita duniya tana daukaka kaskantacce ta kuma tozarta mutum mai daraja, tana kuma gangarar da mazaunanta zuwa wuta, cikin haka akwai abin lura da fadaka da kwaba ga ma’abota fadaka, ke nemi taimakon Allah, ku koma zuwa ga `da’arsa da `da’ar wanda yake mafi cancantuwa da `da’a daga wadanda suka bi ubangji sai akai musu `da’a. ... cigaba

[ 8 April 2019 ]

Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar shigowa uku ga watan Sha’aban Ranar da aka haifi Imam Husaini a.s

Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar shigowa uku ga watan Sha’aban Ranar da aka haifi Imam Husaini a.s ... cigaba

[ 31 March 2019 ]

Tsokaci dangane da zamanin Imam Alkazim (as

Dan takaitaccen tsokaci dangane zamanin Imam Alkazim (a.s))
Hakika Imamai sha biyu (a.s) daga zuriyar manzon Allah(s.a.w) dukkanin su daga haske daya suka fito hakikar muhammadiya tana tajalli cikin su waton kasantuwar sa rahama ga dukkanin talikai, lallai sun kasance dayantar hadafi da manufa sai dai kowannen su yanada rawar da ya taka mafi girman hadafin su da manufar su shi ne kare muslunci da tsare shi har ya kai lokacin da zai cika duniya da Adalci da daidaito bayan ta cika da zalunci da danniya, duk da banbancin rawar da kowannen su ya taka cikin isar da sakon Allah da kare shi daga abin da ya kewayu daga yanayin zamani da bukatun sa da yadda yake kasancewa da yanda yake hukuntawa. ... cigaba