sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

[ 22 March 2019 ]

Ubangiji ya girmama ladanku da namu bisa wafatin Sayyada Zainab diyar Imam Ali bn Abu dalib (as)

Haihuwarta:

A haifeta a garin Madina shekara biyar bayan hijira a watan Jimada Awwal, lokacin da aka haifeta (as) mahaifiyarta Zahara (as) ta zo da ita wajen babanta sarkin muminai (as) ta ce masa: sanya mata suna, sai yace ban kasance wand azai gabaci manzon Allah (s.a.w) a daidai lokacin manzon Allah (s.a.w) yayi tafiya, yayin da ya dawo sai Imam Ali (as0 ya tambaye shi kan wanne suna ya sanya mata, sai manzon Allah (s.a.w) yace: ban kasance mai rinjayar ubangijina madaukaki ba, sai take Jibrilu (as) ya sauko yana isar da sakon gaisuwa daga madaukaki mai girma, yace masa: ka sanya mata suna Zainab hakika Allah ya zabar mata wannan sunan, sannan ya bashi labarin abinda zai faru da ita nan gaba daga musibu, sai ya fashe da kuka (s.a.w) sannan yace: duk wanda yayi kuka kan musibar da ta samu wannan yarinya ya kasance kamar wanda yayi kuka kan `yan’uwanta biyu Hassan da Husaini. ... cigaba

[ 20 March 2019 ]

Ubangiji ya faranta muku da haihuwar Imam Ali bn Abu dalib (as)

قال الإمام الصادق(عليه السلام): «كان العباس بن عبد المطّلب ويزيد بن قَعنَب جالسين ما بين فريق بني هاشم إلى فريق عبد العزّى بإزاء بيت الله الحرام، إذ أتت فاطمة بنت أسد بن هاشم أُمّ أمير المؤمنين(عليه السلام)، وكانت حاملة بأمير المؤمنين(عليه السلام) لتسعة أشهر، وكان يوم التمام. ... cigaba

[ 16 March 2019 ]

Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Jawad (as)

Kissar haihuwarsa amincin Allah ya kara tabbata a gareshi:

Sayyada Hakima `yar Imam Kazim (as) ta rawaito yanda aka haife shi mai girman daraja da karamomin da suka bayyana, sai take cewa: ... cigaba

[ 10 March 2019 ]

Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Aliyu bn Muhammad Hadi aminicnin Allah ya kara tabbata a gareshi

قالَ الإمامُ الهادي - عليه السلام - : مَنِ اتَّقي اللهَ يُتَّقي، وَمَنْ أطاعَ اللّهَ يُطاعُ، وَمَنْ أطاعَ الْخالِقَ لَمْ يُبالِ سَخَطَ الْمَخْلُوقينَ، وَمَنْ أسْخَطَ الْخالِقَ فَقَمِنٌ أنْ يَحِلَّ بِهِ سَخَطُ الْمَخْلُوقينَ..» ... cigaba

[ 9 March 2019 ]

Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Bakir amincin Allah ya kara tabbata a gareshi

Amincin Allah ya kara tabbata ga annabi da iyalan gidansa tsarkaka.

Shaik Mufid cikin littafinsa Al'irshad ya rawaito daga Imam Bakir (as) yace: ... cigaba

[ 25 February 2019 ]

• Samahatus Sayyid Adil-Alawi zai gabatar da muhadara cikin Haramin Sayyida Ma'asuma a ranar mauludin Sayyada Fatima (as)

• Samahatus Sayyid Adil-Alawi zai gabatar da muhadara cikin Haramin Sayyida Ma'asuma a ranar mauludin Sayyada Fatima (as) ... cigaba

[ 13 February 2019 ]

Allah ya girmama ladanmu da naku bisa tunawa da shahadar Siddikatul Kubra Fatima Zahara (as)

Amincin Alah ya tabbata gareki Fatima Zahara, Amincin Allah ya kara tabbata gareki ya diyar manzon Allah ya uwa ga A’imma tsarkaka.

Allah ya girmama ladanmu da naku dangane da shahadar siddikatul kubra Fatima Zahara (as) ... cigaba

[ 3 February 2019 ]

Hai’atu Ashura ta birnin Bagadaza zasu karbi bakunci Samahatus Sayyid Adi-Alawi

Amincin Allah ya tabbata gareki ya Fatima Zahara
Hai’atu Ashura ta burnin bagadaza zata shirya karbar bakuntar Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) domin zama juyayin ta’aziyar Fatima da aka saba yi shekara-shekara ... cigaba

[ 29 December 2018 ]

Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suke zaune a kasas siwidin (Sweden

Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suke zaune a kasas siwidin (Sweden ... cigaba

[ 28 December 2018 ]

Ganawar samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) tare da matasan kasar Labanun.

Samahatus Sayyid ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suka zo wajensa domin ganawa da shi. ... cigaba

Labarun da ba tsammani