sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

[ 10 March 2019 ]

Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Aliyu bn Muhammad Hadi aminicnin Allah ya kara tabbata a gareshi

قالَ الإمامُ الهادي - عليه السلام - : مَنِ اتَّقي اللهَ يُتَّقي، وَمَنْ أطاعَ اللّهَ يُطاعُ، وَمَنْ أطاعَ الْخالِقَ لَمْ يُبالِ سَخَطَ الْمَخْلُوقينَ، وَمَنْ أسْخَطَ الْخالِقَ فَقَمِنٌ أنْ يَحِلَّ بِهِ سَخَطُ الْمَخْلُوقينَ..» ... cigaba

[ 9 March 2019 ]

Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Bakir amincin Allah ya kara tabbata a gareshi

Amincin Allah ya kara tabbata ga annabi da iyalan gidansa tsarkaka.

Shaik Mufid cikin littafinsa Al'irshad ya rawaito daga Imam Bakir (as) yace: ... cigaba

[ 25 February 2019 ]

• Samahatus Sayyid Adil-Alawi zai gabatar da muhadara cikin Haramin Sayyida Ma'asuma a ranar mauludin Sayyada Fatima (as)

• Samahatus Sayyid Adil-Alawi zai gabatar da muhadara cikin Haramin Sayyida Ma'asuma a ranar mauludin Sayyada Fatima (as) ... cigaba

[ 13 February 2019 ]

Allah ya girmama ladanmu da naku bisa tunawa da shahadar Siddikatul Kubra Fatima Zahara (as)

Amincin Alah ya tabbata gareki Fatima Zahara, Amincin Allah ya kara tabbata gareki ya diyar manzon Allah ya uwa ga A’imma tsarkaka.

Allah ya girmama ladanmu da naku dangane da shahadar siddikatul kubra Fatima Zahara (as) ... cigaba

[ 3 February 2019 ]

Hai’atu Ashura ta birnin Bagadaza zasu karbi bakunci Samahatus Sayyid Adi-Alawi

Amincin Allah ya tabbata gareki ya Fatima Zahara
Hai’atu Ashura ta burnin bagadaza zata shirya karbar bakuntar Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) domin zama juyayin ta’aziyar Fatima da aka saba yi shekara-shekara ... cigaba

[ 29 December 2018 ]

Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suke zaune a kasas siwidin (Sweden

Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suke zaune a kasas siwidin (Sweden ... cigaba

[ 28 December 2018 ]

Ganawar samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) tare da matasan kasar Labanun.

Samahatus Sayyid ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suka zo wajensa domin ganawa da shi. ... cigaba

[ 28 December 2018 ]

Ganawar samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) tare da matasan kasar Labanun.

Samahatus Sayyid ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suka zo wajensa domin ganawa da shi. ... cigaba

[ 21 December 2018 ]

Ranar asabar 14 ga watan Rabi’u Awwal Assayid Adil-Alawi (h) zai cigaba da bada darasin bahasul karij

Ranar asabar 14 ga watan Rabi’u Awwal Assayi Adil-Alawi (h) zai cigaba da bada darasin bahasul karij ... cigaba

[ 17 December 2018 ]

Muna mika ta’aziyya zuwa ga Sahibuz-zaman da daukacin al’ummar musulmai bisa tunawa da zagayowar ranar wafatin Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)

Wani dan kamface dan tsokaci daga rayuwar Sayyada Ma’asuma (a.s)
hakika ta fifita ta kuma shahara daga `ya`yan Imam Musa bn Jafar (a.s) wadanda yawansu yah aura mutuma talatin, cikin su akwai fitattun mutane biyu da suka fifita da ilimi da takawa sune Imam Rida (a.s) wanda ya gaji imamanci daga da nassi daga Allah da kuma nasabtawar manzonsa (s.a.w) sai kuma kanwarsa Sayyada Fatima Ma’asuma siddikataul sugra (a.s) hakika an haifeta cikin birnin Madina munawwara a farkon watan Zul ki’ida hijira na da shekaru 173 kamar yanda aka rawaito, sannan ta yi wafati ... cigaba

Labarun da ba tsammani