sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

[ 17 August 2018 ]

muhadarori cikin haramin Imam Rida (as) daga ranar Asabar shida ga zul hijja har zuwa ranar Juma’a 12 ga zul hijja hijira kamariya

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Muhadarorin Akhlak da akida cikin haramin Imam Rida (as) wadanda Sayyid Adil- ... cigaba

[ 12 August 2018 ]

Watsa muhadarar Samahatus Sayyid Adil-Alawi kai tsaye a tashar Assaklain

Watsa muhadarar Samahatus Sayyid Adil-Alawi kai tsaye a tashar Assaklain ... cigaba

[ 12 August 2018 ]

Mu’assasar warisul Anbiya’i ta tarbi Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h)

Mu’assasar warisul Anbiya’i ta tarbi ziyarar Sayyid Adil Alawi (h).

Samahatus Sayyid Adil-Alawi ya kai ziyara mu’assasar Warisul Anbiya’i wacce ta maida hankali kan dandake bincike kan sha’anin yunkurin Imam Husaini (as) sannan Sayyid Ranar talata 31/7/2018 ya gana da masu lura da wannan cibiya a birnin Qum mai tsarki a babban dakin taro na cibiyar, abu mai muhimmanci da ya kamata mu tunatar shine cewa shi kansa Sayyid memba ne cikin lujunar Ilimi na wannan cibiya ... cigaba

[ 7 August 2018 ]

watsa shirye-shiryen Samahatu Sayyid Adil-Alawi kai tsaye a tashar taurarron dan Adam mai suna Addu’a

watsa shirye-shiryen Samahatu Sayyid Adil-Alawi kai tsaye a tashar taurarron dan Adam mai suna Addu’a ... cigaba

[ 20 July 2018 ]

Shirin Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) a tashar Imam Rida (as) tsawon kwanaki biyu

Shirin Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) a tashar Imam Rida (as) tsawon kwanaki biyu ... cigaba

[ 17 June 2018 ]

Muhadarorin Samahatus Sayyid Alawi (h) na Akhlak cikin filin Husaini maxaukak

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Hubbaren Husainiyya tsarkakka za su shirya majalisin wa'azi da fadakarwa
Tareda Samahatus Sayyid Adil-Alawi
Daga ranar talata biyar ga watan shawwal 1439 hijri ... cigaba

[ 13 June 2018 ]

Sayyid Adil-Alawi ya ziyarci cibiyar harkokin addini a garin Samarra mai tsarki

Samahatus Sayyid Adil-Alawi cikin bakuntarsa ga cibiyar harkokin addini ta Samarra mai tsarki inda ya kai ziyara ga cibiyar harkokin addini da take karkashin hubbaren Imam Hadi da Imam Askari (as) ... cigaba

[ 31 May 2018 ]

MUHADARORIN SAYYID ADIL-ALAWI NA RAMADAN CIKIN HUBBAREN IMAM ALI (A.S)

MUHADARORIN SAYYID ADIL-ALAWI NA RAMADAN CIKIN HUBBAREN IMAM ALI (A.S) ... cigaba

[ 31 May 2018 ]

MUHADARORIN SAMAHATUS SAYYID ALAWI NA WATAN RAMADAN MAI ALFARMA WADANDA ZA SU KASANCE CIKIN TASHAR MA'ARIF

MUHADARORIN SAMAHATUS SAYYID ALAWI NA WATAN RAMADAN MAI ALFARMA WADANDA ZA SU KASANCE CIKIN TASHAR MA'ARIF ... cigaba

[ 17 May 2018 ]

Godiya ga dukkanin wanda yayi tarayya cikin zaman makoki na shekara-shekara karo na 36 dangane da tunawa da wafatin Allah ya jikan rai Ayatullah Sayyid Ali Alawi.

.
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ina yi masa godiya ga Allah ina kara yaba masa bisa datar dani da yayi da `ya`yana da dangina da gidan Allah ya jikan rai mahaifina Ayatullah Sayyid Ali Alawi bisa samun damar qara shirya zaman makoki na Husainiyya na shekara-shekara tsawonn darare uku a jere cikin wannan shekara ta 1439 hijri karo na talatin da shida 36 bisa wafatin mahaifina Allah ya sauke cikin farfajiyar aljannarsa ya kuma saukar da mamakon rahamarsa kan kabarinsa, kamar yanda na ke mika godiya ga dukkanin wanda ya halarci wannan zama daga muminai da malamai da hadibai da abokai da `yan'uwa da makota ... cigaba