Tarihin rayuwar Saiyid Adil Alawi. ◄

Tarihin Sayyid

Aiyukan wayar dakan jama'a

Husainiya ta Kazumiyya a TAHIRAN

Bisimillahir rahamanir rahim,

Godiya tatabbata ga Allah madaukakin sarki kuma tsira da amunci sutabbata ga farin jakada Muhammad dan Abdullah da iyalan gidan sa,

Tin lokacin da Sadam baban azzalimi ya koro mutane daga Iraqi ne wasu daga cikin su ,sukatare a Karin Tahiran wato baban birnin kasar Iran to tin daga wanna lokacin ne suke taruwa suke gudanar da abun daya shafi addini to dahakanne har sukakai da suntara kudi suka sai fili domin gina husainiyya da mu’assasa da wasu abubuwan karuwar jama’a. Cikin ikon Allah a shekara ta 1400 hijiriyya ne muka sami damar sayan fili a garin na Tahiran a karkashin shugabancin Ayatullah Sayyid Ali Al-alawi Allah yakai rahama kabarin shi musai filin ne a tsakiyar Tahiran ,to daga nanne muka ginashi  wannda itace husainiyya ta farko ta ‘yan Kazumiyya .Bayan da Allah yayiwa Ayatullah Sayyid Ali Al-alawi rasuwa sai masu godanar da husainiyyar sukanimi da sayyid Adi Alawi da karbi shugabancin husainiyyar to harzuwa yanzu dinnan shugabancinta yana hannun sa da kuma kwamatin gudanarwa sunacigaba da godanar da shirya-shiryansu,kuma naggaba tayiyu afadadata ,idan masu taimako sukacigaba da badataimako domin raya addinin Allah.