mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

WANNE AYYUKA ZANYI DA ZASU KUBUTAR DA NI DAGA SIHIRI

Hanyar tsarkake zuciya: Salamu Alaikum wa rahamatullahi

Allah sakawa da su Sayyid da dubun alheri, wannan ayyuka ne ko kuma ayoyi da zasu taimaka kan kubuta da sihiri, haka kuma ina son yin tambaya shin karanta suratu Yasin a kowacce rana yana da amfani musammam ma cikin karya sihiri da neman dukkanin bukata, sannan shin ya inganta mutum ya dinga karanta Yasin akai akai ko kuma yana bukatar ijaza da izini, idan sai da ijaza da izini shin zamu samu daga gareku ... Ganin amsa

NA AIKATA WANI LAIFI DA NAKE JIN TUBANA DA ISTIGFARINA BA ZASU KARBU BA

Hanyar tsarkake zuciya: Salamu Alaikum wa rahamatullahi

Fatana na ga Samahatus Assayid kuma ina muku fatan dawwama cikin lafiya da alheri.

Dan’uwana mai girma ina neman afuwa bisa takura muku da nayi ina rokon ku aika da wasikata kai tsaye zuwa Samahatus Assayid matukar da kuna da damar aikata hakan sannan kuma ku aiko mini da amsar da ya bayar zan kasance mai muku godiya. ... Ganin amsa

MENE NE RAKA’A YUNUSIYA

Hanyar tsarkake zuciya: Salam Alaikum mene ne raka’a Yunusiya ... Ganin amsa

TAREDA IKLASI DA TSARKAKE NIYYA BAMU BUKATAR KOWANNE IRIN MARJA’I

Aqa'id: Kowanne mutum daga cikinmu idan yayi aiki cikin tsarkaka da tsarkakakkiyar niyya shi yana daga cikin sojojin Imamul Hujja (a.s) babu bukatar koyi da Marja’i ... Ganin amsa

WACCE ALAKA CE TSAKANIN ZIYARAR IMAM ALIYU ARRIDA DA WATAN RAJAB

Hadisi da Qur'an:
Ya zo cikin ayyukan mustahabbi cikin watan Rajab cewa akwai ziyartar Imam Aliyu Arrida sabida muna tambaya ko akwai wata alaka da dangantaka tsakanin abubuwan guda biyu
... Ganin amsa

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya