mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Me nene hadafin halittar dan Adam?

Assalamu alaikum
Wasu suna cewa hadafin halittar dan Adam shine domin a bauta wa Allah ko kuma domin a san shi, amma sai gashi in muka lura da yawan mutanen da suka san Allah kuma har suke bauta masa ba su kai yawan mutanen da ba su sanshi ba, ko malam zai mana ka rin bayani akan haka?
... Ganin amsa

Shin daga Azzahra (as) aka halicce mu?

Assalamu alaikum, muna bukatan sayyid ko zai taimaka mana da nasiha da kuma cikakken bayani kan hanya ta gari wacce kowa ke muradi kuma zata kaimu zuwa ga Allah da taimakon kan mu, naji a wata jimla wata zama na karatu da kayi kana cewa (طوبى لمن عرف قدر نفسه) wato Albarka ta tabbata ga wanda ya san matsayin kansa, (من عرف نفسه فقد عرف ربه) duk wanda yasan kansa toh yasan uban gijin sa haka kuma (ومن عرف ربه فقد عرف كل شئ) duk wanda yasan uban gijin sa yasan komai, ... ... Ganin amsa

Wani rawar gani baligi ya kamata ya taka a yayin da yaji ihu?

Assalamu alaikum
Tamabay na shine wani rawar gani baligi ya kamata ya taka yayin da yaji ihu, shin zan zauna a gidane na shugula da wasu aiyukan ibadu?
Don har na tambayi wasu masana amma ban iya samun cikakken bayani ba
... Ganin amsa

Wace hanya ce tafi dacewa wanda zan iya sanya gidana da kuma zurriya ta cikin nutsuwa, mutunci, sadaukarwa ga Allah, zuhudu da kuma takawa?

Assalamu alaikum warahmatullah
Ta wace hanya tafi dacewa da zan iya sanya gidana da kuma zurriya ta cikin nutsuwa, mutunci, sadaukarwa ga Allah, zuhudu, takawa, sanin Allah da manzon sa da kuma iyalan gidan sa wato sani na haqiqa? Kuma Allah ya azurtasu da abotan rayuwan zaman aure na gari, kuma sukasance gidan ilim? Sanann su kasance masu tarbiyya?
... Ganin amsa

Hukuncin auren mutu'a ba tare da izinin waliyi ba

Auren mutu’a yana yiyuwa ba tare da izini waliyiba ko da budurwan bata karkashin ciyaswa da kulawar waliyin ta ? ... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya