mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

ta yaya mai bacci zai kasance cikin ibada


ta yaya mai bacci zai kasance cikin ibada alhalin bacci da kansa yana warware alwala
Assalamu Alaikum.
tambaya
قال الصادق (ع) : من توضا ثم أوى الى فراشه بات وفراشه كمسجده
Imam Sadik yace : duk wanda ya yi alwala sannan ya kwanta bacci zai kwana shimfidarsa tana kamar masallacinsa.
Ta kaka mutumin da yake cikin bacci zai kasance cikin ibada alhalin shi kansa bacci yana warware alwala ... Ganin amsa

shin yi zanen tattoo a jiki haramun ne

Salamu Alaikum
shin yi zanen tattoo a jiki haramun ne
Mene ne dalilin haramcinsa daga Kur'ani mai girma? ... Ganin amsa

balagar yara maza


Ni shekarata goma sha uku gashin mara ya tsirar mini, sannan maniyyi ya fita daga gareni ta hanyar wasa da azzakari da nayi sai dai cewa gashin hammata bai tsiro mini ba sannan kuma ina mafarki shin na balaga kenan? ... Ganin amsa

Mene ne hukuncin wanda ake binsa azumin Ramadan bai samu damar ramawa

Mene ne hukuncin wanda ake binsa azumin Ramadan bai samu damar ramawa ba har zuwa bayan Ramadan, shin ya aikata laifi ko kuma dai kawai zai bada kaffara ne kadai? ... Ganin amsa

shin waka da kallon hotunan batsa suna karya azumi

Salamu Alaikum
Rera waka da kallon hotunan batsa suna karya azumi? na san cewa haramun ne sai dai ina tambaya kan suna karya azumi ko basa yi? ... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tura tambaya