mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

me ye Hukunci

wannan zaman a mu na farko gameda abin da ya shafi hukuncin shari’a muna so mu bude babi na farkon kan me ye hukunci sakamakon hukunci na da kasha-kashe daban-daban bisa la’akari dada cewa yanayin al’amura ba iri daya bane, sannan yanayin maslaha ko rashinta da yake cikin al’amura shim aba iri daya bane don haka Kenan akwai bukatar nau’in hukunci daban-daban daidai gwargwadon yanayin wadannan al’amura, alal misali idan abu na hankali ne yana bukatar hukunci na hankali kuma hukuncin shari’a yana iya zuwa ya karfafe shi, abubuwan hankali sai tari zamu ga hukuncin shari’a ba yana assas ... Ganin amsa

Ya halasta a aske gemu gabanin cikar kwanaki arba’in daga zaman makokin mamaci?

Salamu Alaikum
Shin Ya halasta a aske gemu agabanin cikar arba’in din mamaci?
... Ganin amsa

shin yana isarwa cikin sallama cikin sallah fadin Assalamu Alaikum warahatullah wa barakatuhu? ku

Salamu Alaikum
Shin shin yana isarwa cikin sallama cikin sallah fadin Assalamu Alaikum warahatullah wa barakatuhu?
... Ganin amsa

Ta kaka zan tsaftace zuciyata lokacin da nake sallah?


Salamu Alaikum
Ta kaka zan tsarkake zuciyata cikin sallah
... Ganin amsa

ladani ya kira sallah adadai lokacin da nake cikin jirgin sama daidai lokacin da jirgin isa kasata shin zanyi sallah bisa niyya sauke nauyi ko kuma da niyyar ramuwa?

Salamu Alaikum
Ni ina daga cikin mazauna garin bagdaza hakika na yi tafiya zuwa birnin tehran tsawon kwana biyu, sallata zata kasance kasaru sai dai cewa lokacin dawowa daga birnin tehran zuwa bagdaza mai kiran sallah ya kira sallar azuhur alhalin muna cikin jirgi bayan isarmu bagdaza shin zan yi sallar azuhur ne wacce ta subuce mini zan sallaceta ne da niyyar ramuwa ko da niyyar kasaru.

Tareda godiya mai yawa gareku.
... Ganin amsa

Tura tambaya