mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin ya halasta mutum ya juya baya ga alkibla


Salam ya halatta Idan imam ya kalli alkibla su kuma mamu su ki
kaikaitawa ahuta lafiya
... Ganin amsa

ta yaya zan magance matsalolin istimna'i a > tattare dani?

Assalamu Alaikum mallam tayaya zan magance matsalolin istimna'i a
tattare dani?
... Ganin amsa

Hukuncin macen da take qauracewa mijinta

Hukuncin macen da take qauracewa mijinta ... Ganin amsa

menene hukuncin wanda ya kauracewa matarsa


Aslm,Allah yayi rahama ga malam,
menene hukuncin wanda ya kauracewa matarsa na wani shekaru,wanda
kimanin su yakai 10 da yan watanni
Aslm,Allah yayi rahama ga malam
... Ganin amsa

Shin wadannan nassoshin sun inganta cikin kulla igiyar aureوَمِنْ آيَاتِهِ أَنْ خَلَقَ لَكُم مِّنْ أَنفُسِكُمْ أَزْوَاجًا لِّتَسْكُنُوا إِلَيْهَا وَجَعَلَ بَيْنَكُم مَّوَدَّةً وَرَحْمَةً ۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَآيَاتٍ لِّقَوْمٍ يَتَفَكَّرُونَ.

Daga cikin ayoyinsa aya halittar muku da mataye daga gareku domin ku samu nutsuwa zuwa garesu sannan ya sanya kauna da jin kai tsakaninku hakika cikin hakan akwai ayoyi ga mutanen da suke tunani ... Ganin amsa

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya