mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin kashe tsaka yakan wajabta wanka?

Assalamu alaikum
Me nene hukuncin sallah na bayan na kasha tsaka banyi wanka ba?
... Ganin amsa

Ta wace hanya zan iya tantance wani mar’ja’I ne Aalam (أعلم)

Assalamu alaikum
Na kasance ina taqlidi da Sayyid Sistani ne, amma babana na taqlidi da wani marja’I- shin zan iya kwaikwayon mahaifina wato nima nayi taqlidi da wanda yake taqlidi dashi ko kuma ina da yancina zan iya ci gaba da taqlidi na da Sayyid Sistani?
... Ganin amsa

Zira kwai ta hanyar tiyo

Assalamu alaikum
Malam ni me aurene ina da yaya har uku duka mata amma na kasance me son da namiji, shin zan iya zuwa asibiti a sanya kwan wani sannan na bukacesu suyi wani hanya da dan cikin zai kasance namiji?
Ko kuma mu jira ikon Allah?
Bazan boye ba amma ina tunanin kara aure amma maudu’in anan shine menene hukuncin zuwan mu asibiti don yin wannan aiki da na Ambato? Wani shawara zaku bamu?
... Ganin amsa

Warware auren mutu’a kafin karewar lokaci da aka diba

Wace hanya ce za’a iya bin wurin warware auren mutu’a kafin karewar lokutan da aka diba na auren ? ... Ganin amsa

Halaccin wasan domino

Assalamu alaikum
Shin wasan domin ya halasta ba tare da an sa kudi ba?
... Ganin amsa

Tura tambaya