mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tafiya cikin tsakiyar watan ramadana me Albarka.

Asslamu alai kum
Muna rayuwa a kasar labanon, mijina yakan yi tafiya zuwa kasar tanzaniya, acikin tafiyar sa dole ne yayi wasu aiyukan ibadu wanda bashi da masaniya cewa kwana nawa zaiyi a waccar kasar, me nene hukuncin azumin sa?
... Ganin amsa

Nasiha don samun galaba akan sha’awa

Ina bukatar kamin nasiha ne don samin galaba kan shaawa da ta dame ni don ni na kasance bani da karfin yin aure bisa wasu cikas masu yawa? Kuma wani tsokaci ne zaku iyayi akan samari da suke karatu a kasashen waje kuma suke cikn halin rayuwa irin ta mu. ... Ganin amsa

Adduar nemar aure da farincikiah

Sayyid ina bukatar addu’a agare ku don neman samin miji na gari me tsoron Allah wanda zan bashi dukka nin zuciyata kuma na kasance mata ta gari a gare shi me yi masa biyayya kuma uwa me kyautata wa yayan ta. ... Ganin amsa

Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah

Ni na kasance ina da yawan wasiwasi cikin alwala da wanka da kuma sallah, kuma ina da yawan tunace tunacen banza musamman lokacin bacci, ina kokarin wurin barin irin wannan tunani na banza amma ban samin nasara, don haka nake neman hanya da ataimaka min da hanya ma daidaiciya wanda zan sami nasara ... Ganin amsa

Shin uwa zata iya hana yarta zuwa gidan mijinta?

Shin uwa zata iya hana yarta zuwa gidan mijinta? ... Ganin amsa

Tura tambaya