mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

a wani yanayi ne akeyin taimama

Ina neman cikakken bayani akan yanayi ko lokutan da idan alola ba zai samu bah za a iya yin taimama? ... Ganin amsa

hukuncin aure ba tare da izinin uwa ba

Salamu alaikum
Ni mace ne mai shekara arbain da biyu kuma bani da aure ina so nayi aure amma mahaifiya na ta ki amincewa da hakan saboda ni nake kulawa da ita kasantuwar ta tsufa shin laifi ne nayi auren ba tare da izinin ta bah?
... Ganin amsa

furucin kalmomin larabci a sallah

Menene hukuncin sallar mutumin da a sallarsa baya iya furta kalmomi irin su: وَلاَ الضَّالِّينَ – وإِيَّاكَ – وَلَمْ – وَ بِحَمْدِهِ- وَ الْحَمْدُ– و رحمه و وَ اللّهُ اَكْبَرُ da dai sauran su ? wato idan ya zo furta su baya basu haqqin su da ya kamata. ... Ganin amsa

surorin mustahabbi a nafila

Yazo a cikin riwaya cewa mustahabbi ne karanta surratul qadr da suratul ikhlas a cikin sallolin farilla,shin mustahabbi ne a nafila ma ko kuma akwai wasu surori na musamman dan nafila? ... Ganin amsa

Shin kiran sunan nana Fatima a cikin kiran sallah ya inganta?

Shin kiran sunan nana Fatima a cikin kiran sallah ya inganta? ... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tura tambaya