mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?

Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini? ... Ganin amsa

Minene hukuncin limamin da yasan shi akan-akansa ba adiliba ne,saidai su mutanan dayake jagoranta salla suna ganin adalcin shi ?

Tambaya;

Minene hukuncin limamin da yasan shi akan-akansa ba adiliba ne,saidai su a,

Abun dayafi shine kada yayi gokarin jagorantar mutane sallah,saidai idan yafara sallah shikadai sai mutane sukazo sukafara kuyi da shi to ba matsala sanna sallar jama’arsu ta’igganta kodakuwa a matsayin shi a matsayin shi na limami baiyi niyar sallar jama’a ba. ... Ganin amsa

Tambaya;wata hanyace akebi domin gano wanda yafi kowa sani a tsakanin maraji’i?

Tambaya;wata hanyace akebi domin gano wanda yafi kowa sani a tsakanin maraji’i? ... Ganin amsa

Shin ya halasta amfani ko cin Buta wadda ake kawowa daga kasashan turai

Shin ya halasta amfani ko cin Buta wadda ake kawowa daga kasashan turai? ... Ganin amsa

?shin sakina kotu ya ingata a musulinci

Tambaya,

Ni macace wacce kotuta sakeni amma mijina bai sakeni ba,sai kuma naje nayi aure da wani mijin to minene hukuncina? ... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya