mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin kun yarda da mustahabbanci karanta du’a tawajju cikin sallolin farilla bayan kabbarar harama kafin fatiha

Samahatu Ayatullahi Assayid Adil-Alawi (D.Z)
Salamu Alaikum wa rahamatullahi wa barakatuhu
Shin kun yarda da mustahabbanci karanta du’a tawajju cikin sallolin farilla bayan kabbarar harama kafin fatiha kamar yanda jumla daga magaba daga malamai suka tafi a akai misalign Saduk cikin littafin Almukni da Alfakihu, da Shaik Mufid cikin Almukni’atu, Alkadi cikin Almuhazzabul Bari’u, da Halabi cikin Alkafi fil Filkhi, da Abdul-Aziz bn Sallar cikin Almarasim, da Ibn Zuhura Halabi cikin Gunyatu, da Addusi cikin Almisbahu, da Barasi cikin Ihtijaju cikin amsar Nahiyatul Almukaddasa ga Alhimyari, ... ... Ganin amsa

Ko akwai yankakken dalili na ilimi kan rashin halascin karanta shahada ta uku cikin zaman tahiya da sallama

Salamu Alaikum zuwa ga Ayatullahi Assayid Adil-Alawi (H)
Wanne dalili ne na ilimi da fikihu da kuka dogara da shi cikin rashin halascin karanta shahada ta uku wilayar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi cikin tahiya da sallama a sallolin farilla.. muna neman bayani dalla daga gareku cikin bad amsa?
Wassalamu Alaikum.
... Ganin amsa

Ta yaya zan iya sanin hakikanin lokacin sallar magariba

Akaramakallahu hakika ina zaune ne a wurin babu masallatan shi’a sannan yana mini wahala sanin hakikanin lokacin sallar magariba sakamakon inda nake zaune wuri ne na Ahlus-sunna babu wani masallaci sai nasu kuma su suna na sallah a daidai lokacin da la’asar bat agama fita.
Ku bamu fatawa kan wannan mas’ala Allah yayi muku rahama.
... Ganin amsa

Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u

Salamu Alaikum Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u ko kuma dai dole ne ya zamana ya daidaita ya samu nutsuwa cikin ruku’un ... Ganin amsa

Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba

Salamu Alaikum

Ina son zuwa jihadi cikin tafarkin Allah amma ba tareda izinin mahaifiyata ba shin hakan ya halastam gaskiya ni bana son zama cikin wannan duniya tareda rudunta da halakarta ni na zabi jihadi domin kare kaina da tabbatar da wilayata, sai dia kuma tambaya anan shin ya halasta in tafi babu izini babata ... Ganin amsa

Tura tambaya