mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

yazo cikin hadisin Annabi (s.a.w) yace:

yazo cikin hadisin Annabi (s.a.w) yace:

قال رسول الله ‘: من لم يعرف امام زمانه مات ميتة الجاهلية ميتة كفر وضلال ونفاق.

Duk wanda bai san Imamin zamaninsa ba ya mutu mutuwar jahiliya mutuwar kafirci da `bata da munafunci. ... Ganin amsa

WANNE LITTAFIN ADDU’A NE MAFI INGANCI

Wanne littafi ne mafi ingancin littafin addu’a da ayyukan ibada a wurin Imamiya da za a iya dogaro da shi shin littafin Misbahul Mutahajid wallafar Shaik Dusi ko kuma Ikbalul A’amal wallafar Assayid Ibn Dawus da wasunsu. ... Ganin amsa

Shin wannan riwayar ta inganta

Salamu Alaikum
Riwaya ta zo kamar haka: ya zo cikin littafin Aljunnatul Aman cewa wani mutum ya zo wajen Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi da iyalansa, sai yace ya Manzon Allah (s.a.w) ni na kasance Mawadaci sai na talauce, na kasance mai koshin lafiya sai na fada cikin rashin lafiya ... Ganin amsa

WACCE ALAKA CE TSAKANIN ZIYARAR IMAM ALIYU ARRIDA DA WATAN RAJAB


Ya zo cikin ayyukan mustahabbi cikin watan Rajab cewa akwai ziyartar Imam Aliyu Arrida sabida muna tambaya ko akwai wata alaka da dangantaka tsakanin abubuwan guda biyu
... Ganin amsa

RIWAYOYI DANGANE DA HADAYAR AYYUKA GA IMAM ZAMAN (A.F)

Salam Alaikum wa Rahmatullah wa barakatuhu
Allah ya datar da ku Assayid ya kuma kareku ya dawwamar daku kan hidimar addini da mazhaba.
Zai yiwu ku taimaka da rubuta mana riwayoyin da suka dangane da hadayar ayyuka ga Imam Zaman (A.f) sannan wanne ayyuka ne?
... Ganin amsa

Tura tambaya