mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

INA NE WURAREN DA AKA YI TARAYYA DA INDA AKE DA SABANI TSAKANKANIN MAFHUMIN SUNNA DA SIRA NABAWIYA

Ina ne wuraren tarayya da wuraren sabani tsakankanin ma’anar Sunna da Sira Nabawiya ... Ganin amsa

SHIN YA HALASTA A KARBI RIWAYA DAGA WANDA YAKE KAN GURBATACCIYAR MAZHABA


Salamu Alaikum. Shin yana halasta aka karbi riwaya daga wanda yake kan mazhabar bata

... Ganin amsa

ME AKE NUFI DA MAKIYIN MAKIYINA ABOKINA NE ABOKIN MAKIYINA MAKIYINA NE….

Salamu Alaikum. Samahatus Ayatullahi Assayid Adil-Alawi (H) cikin daya daga laccocinku da kuke akan mimbari kun kasance kuna sharhin daya daga addu’o’i sai kuka kawo wata riwaya daga Sarkin Muminai (a.s) wacce ta kunshi abinda zan fada yanzun nan: (makiyin makiyina abokina ne abokin makiyina makiyina ne har zuwa karshen riwayar)
Ko zaku taimaka mana da bayanin inda kuka samo hadisin, Allah ya amfanar da al’umma da iliminku
... Ganin amsa

MENE NE RA’AYINKU CIKIN RIWAYAR ASALAR TABBATAR GANGAROWAR HADISI DAGA WADANDA AKA DANGANTA SHI GARESU


Salamu Alaikum
Me malam zai ce kan wannan riwaya:
مُحَمَّدُ بْنُ يَحْيَى عَنْ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ مُحَمَّدٍ عَنْ عَلِيِّ بْنِ الْحَكَمِ عَنْ أَبَانِ بْنِ عُثْمَانَ عَنْ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ أَبِي يَعْفُورٍ قَالَ وَ حَدَّثَنِي حُسَيْنُ بْنُ أَبِي الْعَلَاءِ أَنَّهُ حَضَرَ ابْنَ أَبِي يَعْفُورٍ فِي هَذَا الْمَجْلِسِ قَالَ سَأَلْتُ أَبَا عَبْدِ ... ... Ganin amsa

MENENE RA’AYINKU DANGANE DA MAUDU’IN ZIYARAR ASHURA DA DU’A’U TAWASSUL


Salamu Alaikum wa Rahmatullahi ta’ala wa barakatuhu
Mene ne ra’ayinku Akaramakallahu dangane da maudu’in ziyarar Ashura wacce ta mashhura da wacce ba mashhura ba da Du’a’u Tawwsul? Sakamakon kasantuwar a wannan zamanin shakku kan ingancin maudu’in tsinuwar da take ciki… Allah ya saka muku da alheri.
... Ganin amsa

Tura tambaya