mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Ya zo a hadisi cewa mafi nauyayar abinda za a dora kan mizani shine salati

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Assayid ya zo cikin hadisi cewa mafi nauyayar abinda za a dora kan mizani shimne salatin Annabi (s.a.w) da iyalansa tsarkaka to ina za kai mustahabbai hudu da sauran Azkaru da salloli da sauaran ayyuka daga ina wannan muhimmanci ya samo asali haka ya kuma fifitu kan sauran ayyukan ibada. ... Ganin amsa

Mene ne ma’anar wannan hadisi mai daraja

Assalamu Alaikum Assayid Alawi wannan hadisi mai daraja ya zo wanda ya kunshi bayani kamar haka: (ba a haramtawa wani bawa samun dacewar yin sallar dare face sakamakon wani zunubi da ya aikata shi a yinin sa) shin haka ana la’akari da shi illa. ... Ganin amsa

Mene ne ma’anar wannan hadisi mai daraja?

Assalamu Alaikum. Assayid mai girma tambaya ta kan ma’anar wannan hadisi mai daraja: an tambayi manzon Allah (s.a.w) a ina Allah yake?

Sai ya bada amsa da cewa yana nan wurin masu karyayyun zukata. ... Ganin amsa

Wanene ya cewa Imam Hassan (as) Assalamu Alaika ya mai kaskantar da miminai

Shin abinda malaman tarihi suke fadi ya inganta wai Hajarul Addi (rd) ya je wajen Imam Hassan Almujtaba bayan sulhun da yayi tare da Mu’awiya, sai yace masa amincin Allah ya tabbata a gareka ya mai kaskantar da muminai? ... Ganin amsa

Menene ma’anar me furuci wanda da shi yake bada amsa


Salam Alaikum warahmatullahi wabarakatuhu
Ya zo daga Sarkin muminai Ali (as) cewa mutum yana wasu dabi’u goma da yake bayyanar da su ta hanyar harshen sa: 1 mai shaida da yake labartar da abinda yake boye, 2 shugaba da yake faifaice tsakanin zance, 3 mai furuci wanda da shi yake bada amsa, 4 mai ceto wanda da shi ne yake riskar bukata, 5 siffatau wanda da shi yake sanin abubuwa, 6 sarkin da yake bada umarni da kyakkyawa, 7 mai wa’azi da yake hani kan barin mummuna, 8 mabuwayi wanda da shi bakin ciki ke lafawa, 9 hallararre wanda da shi gaba ke yayewa, ... ... Ganin amsa

Tambayoyin da akafi karantawa

Tura tambaya