mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

YAYA MUTUM ZAI IYA YIN SALLAH RAKA’A DUBU A RANA DAYA


Salamu Alaikum
Ina fatan zan samu amsa daga gareku Allah ya saka da alheri ina kuma yin dubun godiya gareku
An rawaito daga cewa Imam Sajjad (as) yana yin sallah raka’a dubu a kowacce rana, shin wannan riwaya ta inganta? Domin yayinda muke auna ta da hankali sai mu ga cewa a cikin kowacce rana akwai awanni 24 haka nuna cewa yana bukatar lokaci mai tsayi, kuma shi sallarsa ta banbanta da sallar sauran gama garin mutane domin tana bukatar nutsuwa da kushu’i, sannan tareda hakan yana kula da sauran janibobin rayuwarsa da mutane da biyan bukatunsu, ina bukatar Karin bayani.
... Ganin amsa

WANNE DALILI NE YA HANA IMAMAI (A.S) BAYYANAR DA ALLON FATIMA A.S

Salam Alaikum. Samahatus Assayid Allah ya dawwamar daku cikin izza, ina kawo tambaya ta zuwa ga mukaminku ina mai sa ran samun amsa da Karin bayani da fahimtar da ni. ... Ganin amsa

AKWAI WATA RIWAYA DA ISNADINTA DA AKA JINGINA ZUWA GA MANZON ALLAH (S.A.W)


salamu Alaikum. Akwai riwaya da aka jinginata zuwa ga Manzon Allah (s.a.w) cewa ya ce:

للمؤمن اثنان وسبعون سترا فإذا أذنب ذنبا انهتكت عنه ستر، فإن تاب رده الله إليه وسبعة معه وإن أبى إلا قدما قدما في المعاصي تهتك عنه أستاره، فإن تاب ردها الله إليه ومع كل ستر منها سبعة فإن أبى إلا قدما قدما في المعاصي تهتكت أستاره وبقي بلا ستر، وأوحى الله تعالى إلى ملائكته: أن استروا ... ... Ganin amsa

MUNA BUKATAR KARIN BAYANI KAN WANNAN RIWAYAR


daga Sa’ad Ibn Abu Kalaf daga Najamu daga Abu Jafar amincin Allah ya tabbata a gareshi yace: ya Najamu dukkanin ku kuna aljanna tareda mu sai dai cewa mai yafi muni da mutum daga cikinku ya shiga aljanna alhalin Allah ya keta alfarmar tsaraicinsa ya bayyanar da shi, yace raina fansarka yanzu hakan zai kasance sai yace: na’am matukar bai kare farjinsa da cikinsa ba.
... Ganin amsa

wanene yake daukaka darajar masu ilimi da masu takawa

da sunann Allah mai rahama mai jin kai

daukaka ta Allah ce kuma yake daukakawa ... Ganin amsa

Tura tambaya